Nasiru Kwalke Kauru

Nasiru Kwalke Kauru Biyayyar Iyaye shine Sirrin cigaba

26/08/2026

Nidai nasaba danawa kazan kaifah

26/08/2026

ATIKU KO TINUBU KO PITA OBI KUFAD'A MANA DAN ALLAH WANNE ZAMU ZAB'A WADDA BAZAI NUNA MANA K'ABILANCI BA ACIKINSU DAN ALLAH KUFAD'A MANA

25/08/2026

APC KO ADC KO NDC wanne zab'inka

25/08/2026

Allah k**ana maganin azzaliman k'asannan masu goyan bayan zalinci akan gaskiya sabo da kud'i amin ya Allah

Biyayyar Iyaye shine Sirrin cigaba

23/08/2026

APC ko ADC ko NDC ko SDP wanene yafi k**a da mutumin kirki acikin su

16/08/2026

Ya Allah Don ikonka Allah Don mulkinka Allah Don issanka Allah Don haskenka Allah Don tsarkinka Allah Don zatinka Allah Don girmanka Allah kanuna ma tunubu da wadda sukarb'a kud'in shi Don siyishi yacigaba da galza mana muy'an najeria ya Allah ka kunyatasu a idon duniya Allah kanuna musu issanka da karfin mulkinka Allah kakawo Mana wadda sufisu alkhairi a najeria

16/08/2026

Osun Allah yasaka muku da alkhairi kun fitar damu kunya anajeria adeleke Allah ya tayaka ruk'o Allah keba damulki ba gomnati ba

16/08/2026

Su oo anji kunya

14/08/2026

Muhammadun rasulillah s a w

20/06/2026

Nijeria bada d'i k'atayi d'umi

Address

Kauru LGA Unguwan Galadima
Kauru
811101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasiru Kwalke Kauru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share