Sheikh Salisu Imam Kauru

Sheikh Salisu Imam Kauru Chief Imam Kauru LGA Kaduna State, Islamic Cleric, member JIBWIS council of ulamaa, member JNI Nigeria.

31/01/2025
07/08/2024

Ƙungiyar JIBWIS ta bada Umurni ga Limamai da a fara addu’oin Al-ƙanut a dukkan masallatai.

Daga Ibrahim Baba Suleiman

Ƙungiyar JIBWIS ta tarayyar Naijeriya ta bada Umurni ga Limamai da a fara addu’oin Al-ƙanut a dukkan masallatai na Juma’a da khamsul salawat.

Umurnin hakan ya fito ne kai tsaye daga bakin shugaban ƙungiyar Sheikh (Dr) Imam Abdullahi Bala Lau a lokacin da yake gabatar da hudubar sallar juma’a a masallacin Umar Ɗan Haɗɗabi dake helkwatar kungiyar a unguwar Utako dake birnin Abujan Naijeriya.

Sheikh Bala Lau yace, za’a gudanar da addu’oin ne domin neman taimakon Allah da ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu, da kuma karshen kashe-kashen ta’addanci da ya addabi arewacin kasar, da samun zaman lafiya mai ɗorewa.

Kazalika Shugaban na JIBWIS ya umurci dukkan shugabannin kungiyar a matakin jahohi da su bada umarni ga dukkan masallatayyan dake jahohin su, da Malaman kungiyar da su duƙufa da addu’oi a cikin masallatai, makarantu da sauran wuraren Ibada domin neman Allah ya kawo mana saukin abubuwan da s**a damemu a ƙasar.

A ƙarshe shugaban ya rufe da jan hankali ga al’ummar musulmi cewa kowa yasan abun da yake aikatawa na daidai ko akasin haka, yanzu lokaci ne da kowa zai tuba daga aikata saɓo, domin Allah ya dubi lamuran mu, ya sauƙaƙa mana rayuwar da ta mana tsada.

Allah yasa mu dace. Amin

JIBWIS NIGERIA

Every once in a while, sit down and think, review your life story.Remember the friends and the foes, the ups and the dow...
01/03/2024

Every once in a while, sit down and think, review your life story.
Remember the friends and the foes, the ups and the downs, and how you got to where you are.
It will help you navigate the future.
Every thing happens for a reason.

I have reached 2.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
11/11/2023

I have reached 2.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

Sheikh Dr Abubakar Giro Arugungu ya rasu yau bayan gajeruwar jinya da yayi gabanin Tafsiri wanda yake gabatarwa tsakanin...
06/09/2023

Sheikh Dr Abubakar Giro Arugungu ya rasu yau bayan gajeruwar jinya da yayi gabanin Tafsiri wanda yake gabatarwa tsakanin magriba zuwa isha na jiya

Tabbas akwai wa’azi da abin lura a karshen malaman sunnah bayin Allah, musamman idan wa’adinsu yazo

Muna Rokon Allah SWA Ya jikan mallam Ya kyautata bayansa Ya bada hakurin rashi Ya kuma sa Aljannah makomah

Innalillahi wa innaa ilaihi raji’uun.

Address

No8 Unguwan Makera Kauru
Kauru

Telephone

+2348037761309

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Salisu Imam Kauru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category