Bakazauriya RADIO TV

Bakazauriya RADIO TV BAKAZAURIYA RADIO TV domin fadakarwa, ilimantarwa da nishadantarwa.👍👍👍👍👍

26/08/2026

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADCn, ya ce tsarin da yake shirin amfani da zai rage tsadar rayuwa da kuma sauƙaƙa wa talakawa raɗaɗin da cire tallafin man ya jawo musu.

Atiku yakara jaddada aniyarsa takawo karshen gwamnatin dayace kullum burinta musgunawa talaka.

Sedai jam'iyyar APC tace duk wadannan zantuka shacifadine kawai darashin kwarewa wajan sanin tattalin arziki.

26/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abusauwamah Kazaure, Salisu Kazaure, Jaridar AlheriTv Bauchi, Abdulgaffar Yusuf, Lawal Umar

Sanatan jigawa ta arewa maso yamma Alh Dr babangida Hussain walin kazaure ya taya daukacin musulman duniya murnar zagayo...
25/08/2026

Sanatan jigawa ta arewa maso yamma Alh Dr babangida Hussain walin kazaure ya taya daukacin musulman duniya murnar zagayowar haihuwar fiyayyen halitta annabi Muhammad SAW, musamman alummar jigawa ta arewa wadanda yake wakilta a zauran majalissar dattijan nijeriya.

Sanatan yakarada cewa wannan muhimmiyar ranace wacce duniya duka ke alfahari da ita ba musulmai kadaiba, yace zuwansa yazamo haske mai haskakawa ga dukkan musulmi.

Sanata wali yayi kiraga alumma dasuyi koyi da kyawawan dabi'u na fiyayyen halitta annabi Muhammad SAW domin samun tsira a ranar gobe kiyama

Yakumayi aduar neman zaman lafiya da karuwar arziki ga alumma tareda fatan shagulgulan bikin maulidi cikin kwanciyar hankali da lumana.

“Jam'iyyar APC ce za ta cigaba da mulkin Najeriya har gaba da shekarar 2031.” — Sen. Abdul'aziz YariBabban daraktan yaƙ!...
24/08/2026

“Jam'iyyar APC ce za ta cigaba da mulkin Najeriya har gaba da shekarar 2031.” — Sen. Abdul'aziz Yari

Babban daraktan yaƙ!n neman zaɓen shugaban ƙasar Najeriya, Sen. Abdul'aziz Yari, ya ce jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ce za ta cigaba da mulkin ƙasar har gaba da shekar 20231.

Sen. Yari, ya faɗi wannan magana ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin dubban magoya bayan jam'iyyar APC waɗanda s**a zo domin yi masa sannu da dawo da kuma murnar naɗa shi babban daraktan yaƙ!n neman zaɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu da aka yi.

Ibrahim Masari Elder ya bawa sani Yahaya Jingir Naira Million 300M a Taron da s**ai na nuna Goyan bayan su ga Bola Tubun...
24/08/2026

Ibrahim Masari Elder ya bawa sani Yahaya Jingir Naira Million 300M a Taron da s**ai na nuna Goyan bayan su ga Bola Tubunu ya Zarce Karkashin Tutar Jam'iyar APC 2027.

Sannan Gwamna Jahar Yobe State Mai mala buni shima ya Bashi kyauta Naira Million 300M nan take inda Malam ya samu kyauta million 600M kusan 1B fa kenan a lokaci daya

Gudunmowar tafarune saboda wata jami'ar musulunci dayake ginawa mai zaman kanta.

24/08/2026

Senator Walin kazaure yana matukar kokari wajan hidimtawa al'ummar jigawa ta arewa maso yamma, hazalika mai girma gwaamna Dr Umar namadi danmodi ata bakin Amb Zees bash SA woman empowerment ta mai girma gwaamnan jigawa.

DA DUMI-DUMI | Malaman addinin musulunci da gwamnonin Arewa sun goyi bayan a zaɓi Bola Tinubu a shekarar 2027.Gwamnonin ...
24/08/2026

DA DUMI-DUMI | Malaman addinin musulunci da gwamnonin Arewa sun goyi bayan a zaɓi Bola Tinubu a shekarar 2027.

Gwamnonin Arewacin Najeriya sun gudanar da wani babban taro a jihar Jigawa domin amincewa ga shugaban ƙasa Bola Tinubu ya zarce a karo na biyu.

An rawaito cewa; wannan taro ya sami halartar gwamnonin Arewacin Najeriya, manyan malaman addinin Musulunci da sauran masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC.

A yayin taron, gwamnoni da dukkan malaman addinin Musulunci sun bayyana goyon bayan su 100% ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin ya sake komawa mulkin Najeriya a zaɓen shekarar 2027.

Hajiya Naja"atu Muhammad ta aikewa dan takarar gwamnan GOMBE na jamiyyar PDP sheikh Ali Isah fantami tawagar malamai dam...
23/08/2026

Hajiya Naja"atu Muhammad ta aikewa dan takarar gwamnan GOMBE na jamiyyar PDP sheikh Ali Isah fantami tawagar malamai damasu fada aji domin bashi hakuri kan munanan kalaman data jefeshi dashi a kwanakin baya

Kwanan bayane mai rajin kishin kasar tayiwa malamin wankin babban bargo domin dakushe yunkurinsa nasiyasa

Binciken BAKAZAURIYA RADIO TV yagano hajiya Naja'atu Muhammad tayi danasanin wannan katobara matuka gaya, tareda bawa shehin malamin hakuri.

19/08/2026

Shin kunaganin yan takarkarunku zasu iya shiga yakin neman zabe hankali kwance? Tsokaci 19/08/2026.

19/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Murtala Abdu Dogo Roni, Umar Hassan Kazaure, Abdu Hassan, Hassan Umar Dan Inna

Address

Kazaure Jigawa State Nigeria
Kazaure
[email protected]

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bakazauriya RADIO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share