TA DAMBO News .Online

TA  DAMBO News .Online Yada manufar siyasa! Dakuma tallata hajojin ku

23/08/2022

SALATI DA DAUKAKA SUKARA TABBATA ABISA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD {S A W}

13/08/2022

MUYI RAHA....
Idan aka wayi gari gwamnatin najeriya tace duk wanda bashi da shedar dan kasa zata maidashi kasar waje zaka\ki yarda da hakan?

09/08/2022

SIYASA
mai karatu idan bai mantaba alakacin baya shekara ta 2014 zuwa 2015 talakan najeriya yana yiwa jam'iyar APC kyakykyawan zato to amma saidai mukaga sabanin haka
dan haka kada muyi SAK muyi wake da shinkafa ma'ana muzabi duk mutumin daya can canta kuma muyi fatan Allah ya zabamana jagora na gari%
#

03/08/2022

SALATI GAISUWA GA ANNABI

Address

Kazaure

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TA DAMBO News .Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share