Gaskiya TAFI KOBO

Gaskiya TAFI KOBO WANNAN SHAFI NE MAI BADA DAMAR TOFA ALBARKACIN BAKI A SIYASANCE, KAMAR YADDA DOKAR CONSTITUTION (1999) TA BADA DAMA A SASHE NA 39 (1)

28/03/2026

Zaharadeen yayi kakkausan lafuzza akan Dan Majalisar Jaha mai wakiltar Kazaure inda yake ikirarin cewa Dan takarar sa Musa ojo yafishi nagarta

24/03/2026

WAKILIN UBANDOMA yazo na daya a hawan bari na bana da akeyi ako wace shekara a garin KAZAURE dake Jigawa State. Ga kuma jawabin godiya daga gareshi.

22/03/2026

MUHD ADAMU BIDO ya maida martani.. Ku saurari iyakar GASKIYAR da ya fada..

15/03/2026

Tsokaci akan SEN. Babangida Hussaini, Maina ya fadi iyakar gaskiyar da yasani.. Ku me zakuce akan hakan. Muhadu a comment section.

13/03/2026

GASKIYA TAFI KOBO.. Kuma shi kukan KURCIYA Jawabi ne wanda mai hankali kadai ke iya ganewa..

28/02/2026

Shin daukar hoto da ƴan siyasa keyi wajen bada tallafi daidai ne??

22/02/2026

WAKILAI NA GARI SUNE ABIN KOYI A KODA YAUSHE..

20/02/2026

Wata ne mai DINBIN lada indai har zaka dage da ayyukan kirki

17/02/2026

Allah ya bamu damar kyautatawa a wannan wata🙏🏽

16/02/2026

KUNA GANIN YAKAMATA YA FITO YA JANYE??

08/02/2026

Kira ga 'yan NEPA (KEDCO) duba ga karatowar azumin RAMADAN...

07/02/2026

WAIWAYE kan zamanin Hon. Bashir Adamu Jumbo (MATAWALLE) da kuma yanxu.. Tattaunawa tare da Comrade Adam Saleh.

Address

Kazaure
705101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya TAFI KOBO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share