ONE STAR KMB

ONE STAR KMB One star 🌟 kmb ne

28/03/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

ƊA NAH, BARI IN GAYAMA ABUNDA BAKA SANI BA GAME DA MACE...Mace Halitta ce dake  Ɗauke da wani Nauyi a Zuciyarta, Sau da ...
28/03/2024

ƊA NAH, BARI IN GAYAMA ABUNDA BAKA SANI BA GAME DA MACE...
Mace Halitta ce dake Ɗauke da wani Nauyi a Zuciyarta, Sau da dama Tana Murmushi ne a Lokacin da take son Kurma ihu, tai waƙa lokacin da Take son Kuka💔🥺, Tai Kuka A lokacin da take Cikin Farinciki.

Ita Halitta ce mai Tsaurin Rai, Amma Hawayenta A Kusa Yake🥺, Tana Saurin Yafiya Amma Yana Wahala ta manta, Tana da saurin Kamuwa da So, Saidai bata iya Ƙiyayya ba🤕
A Zahiri tana nuna Ƙarfi da Juriya, Amma acan Ckn Zuci Mai Rauni ce, in kana hira da ita kan Abunda Ke Qona mata Rai idaniyarta na da Saurin Kuka💔😢

Tana Da wani Girman kai na Daɓi'a (كبرياء) wanda ke Tasiri Har a Karan kanta, a Wasu Lokutan Ƙin Amsa kiran mai sonta ko Ƙin Neman wadda ya damu da ita duk Bangare ne na wannan Jiji da Kai nata😁(ba rashin soyayya bane).

Ɗa Nah bari kaji abun mamaki...
Mata da kk gani suna da Saurin manta Alheri (kmr yadda Annabi ya Faɗa) tare da haka Basu So Sam! a tuna musu(Alkhairin da aka musu) Dan hakan sunansa "Gori" a wajensu😅

Ka kiyaye wannan...

A shirye nake da naje ko inane domin na koyawa matasa  ( Sana'ar Gyaran Waya) Wannan sana"ace ta zamani mai tarin albark...
06/10/2023

A shirye nake da naje ko inane domin na koyawa matasa ( Sana'ar Gyaran Waya)

Wannan sana"ace ta zamani mai tarin albarka.

I'll train them accordingly, and made all of them self reliance entrepreneurs.

Feel free to contact me if you want empower some Youths.

06/10/2023


A Kawo Mana Ƙarshen Masu Garkuwa Da Mutane, haƙƙin gwamnati ne ta tsare rayukan mu da mutuncin mu.
GOLDEN PEN

26/09/2023
25/09/2023

Sheikh Ismail Talha

03/06/2023

Tabbas Mu Yan Nigeria Muna Cikin Wani Hali, Ubangiji Allah Ka Dube Mu, Ka Saukaka Mana Alfarmar Rasulillahﷺ ❤️.

23/05/2023

Duk Duniya Babu Mutum Mai Ɗumbun Daraja Da Haƙuri Kamar Annabi Muhammadﷺ🥰.

🤍🌹*SOYAYYA MAI FA'IDA IRI UKU CE*Ibnul Qayyim (Rh) Ya ce: "Soyayya mai fa'ida iri uku ce...🔸 Son Allah🔸 Soyayya domin Al...
13/02/2023

🤍🌹

*SOYAYYA MAI FA'IDA IRI UKU CE*

Ibnul Qayyim (Rh) Ya ce: "Soyayya mai fa'ida iri uku ce...
🔸 Son Allah
🔸 Soyayya domin Allah
🔸 Son abin da ke taimakawa wajen yin biyayya ga Allah.

Address

Kamba
Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ONE STAR KMB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share