Addau Abubakar

Addau Abubakar ✅content creation
✅writter
✅social media creator
✅reasearcher base on health
✅propessional social media jokker

May Jannatul Firdaucee Be Your Final Destination.
16/07/2025

May Jannatul Firdaucee Be Your Final Destination.

16/07/2025

Kalaman Soyayya 🥰 nada matukar tasiri ga zuciyoyin nisa'u.
Alhaji ka koyi kalamai ko Bakada naira zaka samu kulawa.

12/07/2025

Big shout out to my newest top fans! Bilkeesu Abduol Bature, Muhammad Adamu Sabo, Clãūdĩø one for love , RB Rabe, Hudu Dakat, Bello Umar Kallau, Huzaifa Bello, Abdullahi Raubil Ismail, Sadaru Ummu, Hamza Abubakar Kabak, Sadiya Ummar, Gkj Freshness After, Abubakar Bala, Prince Muhammad, Bin'tu Abdulrahman, Hafsat Haruna, Hussaini Saidu Ilyasu Mdg, Khadeeajart Uthman, Musty Boy, Aliyu Ibrahim

06/07/2025

Ba'a gyara Barna da Barna.
Two wrong can never be right

21/06/2025

Kunya mutuncin Mumini ce.

Idan ba zaka ji kunya ba, ka aikata abin da kaga dama.

20/06/2025

Za ka iya ganin mutum ya na karatu ya koma neman kuɗi, amma da wuya ka ga mutum yana neman kuɗi; ya koma karatu.

20/06/2025

Zama mutuman kirki bazai taba chajarka ko sisi ba👌

20/06/2025

Daɗewa a cikin ɓarna, baya hana Allah ya karɓi tuban ka.

Kai dai kada ka bari lokaci ya ƙure maka.

A jawabin da Ayatollah Khamenei yayi a wannan rana ya bayyana cewaYaƙi ana fuskantarsa ne da yaƙi, ruwan bama-bamai da r...
19/06/2025

A jawabin da Ayatollah Khamenei yayi a wannan rana ya bayyana cewa

Yaƙi ana fuskantarsa ne da yaƙi, ruwan bama-bamai da ruwan bama-bamai ake fuskantarsa shima...

Iran za ta ji daɗin fuskantar yaƙin da aka tilasta mata shiga, sannan takan so zaman lafiya idan aka nemi zaman lafiya da ita..

Waɗanda s**a san tarihin Iran sun san cewa ba mu taɓa mika wuya ga abokin gaba...

Mutanenmu ba zasu taba miƙa wuya ko karbar umarni daga amurka ko kawayenta....

Zabi ya rage naka Shugaba Trump ko dai zaman lafiya da Iran cikin yanci da mutumtawa ko kuma a kafsa yaki idan shi kake so....

28/05/2025

Big shout out to my newest top fans! Bilkeesu Abduol Bature, Alhassan Sadiq Abubakar, Muhammad Adamu Sabo, Clãūdĩø one for love , RB Rabe, Hussaini Saidu Ilyasu Mdg, Khadeeajart Uthman, Hudu Dakat, Muhammad AL Amin, Sadaru Ummu, Hamza Abubakar Kabak, Sadiya Ummar, Abubakar Bala, Clever Boy, Bin'tu Abdulrahman, Hafsat Haruna, Bello Umar Kallau, Musty Boy, Huzaifa Bello, Aliyu Ibrahim, Abdullahi Raubil Ismail

28/05/2025

Bismillahi

26/05/2025

Ya naji shuru Babu wadda yace abubakar turo account number ka a tura Maka kudin rago 🙄

Address

Bena
Kebbi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Addau Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Addau Abubakar:

Share