Dr. Yarima dakala

Dr. Yarima dakala Masha Allah 👳👳dr.yarima dakala👳👳

Follow me🙏 please🙏
30/05/2024

Follow me🙏 please🙏

A Yau Litanin Saratu Gidado Daso Ta Cika Kwana 40 Da Komawa Hannun Mahallicinta.Allah Ya Jikanta.Ku Shigo Shafin Jaridar...
22/05/2024

A Yau Litanin Saratu Gidado Daso Ta Cika Kwana 40 Da Komawa Hannun Mahallicinta.

Allah Ya Jikanta.

Ku Shigo Shafin Jaridar👉HAN HAUSA👈kuyi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku.

Shugaba Tinubu Yayi Kalamai Masu Ratsa Zuciya Tare Da Yi Wa 'Yan Najeriya Albishir"Ba za muci amanarku ba, sannan ba za ...
22/05/2024

Shugaba Tinubu Yayi Kalamai Masu Ratsa Zuciya Tare Da Yi Wa 'Yan Najeriya Albishir

"Ba za muci amanarku ba, sannan ba za mu bari wasu suci amanarku ba, muna baku tabbacin za kuji daɗin mulkin da za muyi muku musamman talakawa, za mu shugabanci Najeriya da gaskiya ba tare da cin amana ba, da izinin Allah." – Inji shugabaTinubu.

Mé zaku ce?

🕋🕋🕋Muhammad🕋 🕋rasulullahi🕋🕋
22/05/2024

🕋🕋🕋Muhammad🕋 🕋rasulullahi🕋🕋

19/05/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

19/05/2024
Dr. Yarima dakala
17/05/2024

Dr. Yarima dakala

Marigayi Shaikh Abubakar Gero Argungu Kenan A Yayin Da Yake Rakiyar Ga Mahajjatan Jihar Kebbi - Allah Ya Kara Mana Son M...
17/05/2024

Marigayi Shaikh Abubakar Gero Argungu Kenan A Yayin Da Yake Rakiyar Ga Mahajjatan Jihar Kebbi - Allah Ya Kara Mana Son Manzon Allah.

Ku Shigo Shafin Jaridar👉HAN HAUSA👈kuyi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku.

17/05/2024

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce sun yi nisa wajen tattaunawa da sauran 'yan adawa a fadin kasar domin ganin yadda za su kwace mulki daga wajen APC

EFCC za ta gurfanar da Emefiele kan sabunta takardun naira Ƙarin bayani - https://bbc.in/4dPW7YK
17/05/2024

EFCC za ta gurfanar da Emefiele kan sabunta takardun naira

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4dPW7YK

Tawagar farko ta maniyyata aikin Hajjin bana ta isa birnin Madina daga kasar Indiya. Hukumomin Saudiyya sun tarbi alhaza...
12/05/2024

Tawagar farko ta maniyyata aikin Hajjin bana ta isa birnin Madina daga kasar Indiya.

Hukumomin Saudiyya sun tarbi alhazan ne da kyaututtuka irin su dabino da alawa da furanni.

📸 - Haramain Sharifain

Wannan Itace Motar Da T-a-y-i H-a-t-s-a-r1 Da Dan Wasan Ƙwallon Kafa Na Najeriya Da Matarsa Maryam Waziri Da ‘Dansa Da ‘...
12/05/2024

Wannan Itace Motar Da T-a-y-i H-a-t-s-a-r1 Da Dan Wasan Ƙwallon Kafa Na Najeriya Da Matarsa Maryam Waziri Da ‘Dansa Da ‘Dan Uwansa.

Ku Shigo Shafin Jaridar👉HAN HAUSA👈kuyi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceka

Address

Aliero
Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Yarima dakala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share