Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa

Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa أَلَا لِلَّهِ الدِّينِ الخَالِص

ZAMAN LAJNA JIBWIS NHQ JOS, KARAMAR HUKUMAR KEFFI, JIHAR NASARAWA 5 Rabi al-Awwal 1448 AH/18 August, 2026Alhamdullillah,...
18/08/2026

ZAMAN LAJNA JIBWIS NHQ JOS, KARAMAR HUKUMAR KEFFI, JIHAR NASARAWA
5 Rabi al-Awwal 1448 AH/18 August, 2026

Alhamdullillah, Kai tsaye kenan daga ɗakin taron Lajna, reshen karamar hukumar Keffi, ƙarƙashin jagorancin shugaban majalisar Malamai na ƙaramar hukumar Keffi, Ustadz Muhammad Sani Adam!

Fatan Allah yayi kyakkyawar sakayya duniya da lahira, ya kara taimako da gudunmawa sa'annan ya ji kan magabata!

JIMC, Keffi

SHEIKH JINGIR YA KARA BAYANI KAN MUSLIM-MUSLIM TICKETSheikh Sani Yahaya Jingir ya ce:«“’Yan jaridu, ga ƙarin hujjar da t...
15/08/2026

SHEIKH JINGIR YA KARA BAYANI KAN MUSLIM-MUSLIM TICKET

Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce:

«“’Yan jaridu, ga ƙarin hujjar da ta sa na dage kan Muslim-Muslim ticket: Aya ta 33 cikin Suratu Fussilat.”»

Allah Ya ce:

وَمَنْ أَحْسَنُ قَوْلًا مِّمَّن دَعَا إِلَى اللَّهِ وَعَمِلَ صَالِحًا وَقَالَ إِنَّنِي مِنَ الْمُسْلِمِينَ

Ma’ana:
“Wane ne ya fi kyakkyawar magana fiye da wanda ya yi kira zuwa ga Allah, ya aikata aikin ƙwarai, kuma ya ce: ‘Lalle ni ina daga cikin Musulmi’?”

Sheikh Jingir ya bayyana wannan aya a matsayin ƙarin hujjar matsayinsa kan batun Muslim-Muslim ticket, wanda ya jawo muhawara mai zafi a fagen siyasar Najeriya.

🤲 Allah Ya sa mu dace, Ya shiryar da mu zuwa ga abin da ya fi alheri. Ameen.

HAR YANZU WASU SUNA TAMBAYA: ME YA SA MALAM YA KAFA KAN “MUSLIM-MUSLIM TICKET”?Har yanzu wasu daga cikin al’umma ba su f...
15/08/2026

HAR YANZU WASU SUNA TAMBAYA: ME YA SA MALAM YA KAFA KAN “MUSLIM-MUSLIM TICKET”?

Har yanzu wasu daga cikin al’umma ba su fahimci dalilin da ya sa Malam ya dage kan wannan matsaya ba.

A fahimtarsa, akwai manyan dalilai guda biyu:

Na farko: Shi Musulmi ne, kuma yana kallon batun ne daga mahangar addininsa da abin da ya yi imani da shi.

Na biyu: Yana ganin kare muradun Musulunci da Musulmai wani nauyi ne da yake ganin ya kamata ya tsaya a kai.

Saboda haka, a maimakon a yi ta zargin juna, ya dace a fahimci dalilin matsayar mutum sannan a tattauna da shi cikin hikima da mutunta juna.

Ra’ayi na siyasa na iya bambanta, amma haƙuri, zaman lafiya da mutunta juna su ne ginshiƙan al’umma.

🤲 Allah Ya shiryar da mu zuwa ga gaskiya, Ya ba mu hikima wajen bayyana ra’ayoyinmu, Ya kuma kare Najeriya daga duk wani rikici na addini ko siyasa.

15/08/2026

Wallahi, tallahi, billahillazee!

Ba wai mutane ba su fahimci manufarka ba ne game da siyasa. A’a, sun fahimta sosai. Sai dai akwai waɗanda ba su amince da matsayinka ba, kuma hakan ne ya sa ake samun s**a da ce-ce-ku-ce.

Amma babu komai. Ba za mu gajiya ba, domin mun yi imani da abin da muke karewa.

🤲 Ya Allah, Ka bayyana gaskiya, Ka kare bayinka daga zalunci da hassada, Ka ba mu ikon tsayawa kan gaskiya cikin hikima da haƙuri.

Ameen.

15/08/2026

Koh Mai yasa wasu alheri baya fita cikin bakunsnsu Sai sharri

15/08/2026

RA'AYI RIGA KOWA DA NASA, SHIN MEYE NA WANNAN RIGIMAR.

DA KUNSAN ABUNDA SMSYJ YASANI DA KUNYI MUSLIM MUSLIM TICKETS A 2027.

ALLAH YASA MUDACE 🤲💯

14/08/2026

Wani aikin sai gaskiya.

Ga hujjar Jaddadar DA Musuluncina buba jada baya kan wannan Kalaman.

14/08/2026

Banda rashin adalci
Ayi Magana a Garin da ba taku bah, sannan kalmar da ba daku ake bah amman duk kunbi kun damu.

Wannan rashin adalcin har ina, amman sai Kaji wani Wawa cikin musulmi yana goyon bayansu.

Allah yasa mudace, sannan Allah ya keɓo bayi 🤲🤲

~ Sheikh Jingir

Address

Liman Abaji, Abdu Zanga Way
Keffi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Nhq Jos, Keffi Nasarawa:

Shortcuts

Share