Suleiman Keffi TV

  • Home
  • Suleiman Keffi TV

Suleiman Keffi TV Maulana Sheikh Tahir Usman Bauchi's disciple & advocate.

05/09/2025

04/09/2025

Bauchi Maulud 2025

MAULIDIN AN-NABI (S.A.W) 1447/2025 – BAUCHI .Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.T.A), ya tabbatar da gudanar da Mauli...
27/08/2025

MAULIDIN AN-NABI (S.A.W) 1447/2025 – BAUCHI
.
Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.T.A), ya tabbatar da gudanar da Maulidin Annabi (S.A.W) na wannan shekara.

📆​RANAR: Alhamis, 11 ga Rabi’ul Awwal 1447
(daidai da 4 ga Satumba, 2025)

🕖​LOKACI: 7:00 na dare zuwa wayewar gari

📍​WURI: Abubakar Tafawa Balewa Stadium, Bauchi State, Nigeria.

Allah Yabamu Ikon Halarta.......Amin......🤲
_____________________
Suleiman Keffi TV ✍️

24/08/2025

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.A), Yanawa Ɗaukin Masoya Annabi (S.A.W), Barka Da Shigowar Watan Rabi'u Auwwal

LARABGANAYaune larabar qarshe a watan safar!Manzan Allah (SAW) Yana cewa "kwanakin shu'umanci" sune Ranakun Larabar Qars...
20/08/2025

LARABGANA
Yaune larabar qarshe a watan safar!

Manzan Allah (SAW) Yana cewa "kwanakin shu'umanci" sune Ranakun Larabar Qarshe a watan safar wanda Ake kira LARABGANA

Annabi SAW yace: Ana Saukar Da Bala'o'I Guda Dubu Dari Uku Da Dubu Ashirin a cikin wannan larabar ta qarshe a watan safar.

Duk Bala'o'in Da Zasu Faru A Wannan Shekarar
To A Laraban Karshe na Watan Safar Ake Saukar Dasu Zuwa Cikin Duniya, Kamar Yadda Duk Alkhairai Da Zai Sauka A Shekarar Ake Zubo Dasu A Daren Nisfu-Sha'aban.

Ga sallar da akeyi 👇👇👇
Ana yinsa ne kafin azahar

KATIN ZABE (VOTERS CARD)Hukumar Zabe ta kasa INEC ta fara cigaba da yin Katin Zabe (Voters Card) tun ranar Litinin 18/08...
20/08/2025

KATIN ZABE (VOTERS CARD)

Hukumar Zabe ta kasa INEC ta fara cigaba da yin Katin Zabe (Voters Card) tun ranar Litinin 18/08/2025, ta Online Sannan zata Fara Cigaba yi Bata online ba shi kuma daga sati na gaba a Dukkan Office din su dake kowacce Jaha da office din su na kananan hukumomi a duka Nigeria.
Ku shiga wanan link dake kasa zai baku damar yin register 👇
https://cvr.inecnigeria.org

Ayi kokari Aje ayi musamman Matasa da shekarun su sukakai 18yrs .

Maulana Sheikh yana cewa:
Kuri'arka wukar kace🗡
Da ita zaka zabi wanda zai yanka maka ko wanda zai yankaka ⚠️
Duk wanda bayada shi yayi kokari yayi.

Allah yakara lafiya da nisan kwana 🤍🤲
19/08/2025

Allah yakara lafiya da nisan kwana 🤍🤲

  Fittowar Maulana Sheikh Yau Litinin 17-08-2025.Muna Fatan Allah Yakarawa Shehu Lafiya Da Nisan Kwana Alfarman Manzon A...
18/08/2025


Fittowar Maulana Sheikh Yau Litinin 17-08-2025.
Muna Fatan Allah Yakarawa Shehu Lafiya Da Nisan Kwana Alfarman Manzon Allah (S.A.W), Amin 🤲

17/08/2025

Shehi Mu Yakebi Bashi...📌
Imam Hassan Sheikh Dahiru Bauchi

  Alhamdulillah ♥️Sharif Surur Alhussainy, Ɗan Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Sale Al Hussaini (R.A), Yayin Da Ya Ziyarci...
03/04/2025


Alhamdulillah ♥️
Sharif Surur Alhussainy, Ɗan Maulana Sheikh Sharif Ibrahim Sale Al Hussaini (R.A), Yayin Da Ya Ziyarci Maulana Sheikh Dahiru Bauchi (R.A),
A Garin Madina.....Allah Yakarɓi Ziyara, Yakara Kusanci Alfarman Annabi (S.A.W) Amin 🤲

Eid Mubarak 🌙✨Taqabbalallahu minna wa minkum 🤲
30/03/2025

Eid Mubarak 🌙✨
Taqabbalallahu minna wa minkum 🤲

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleiman Keffi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Suleiman Keffi TV:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share