KEFFI POST

KEFFI POST An Bude Wannan Shafi Ranar 03/01/2022 Sabon Shekara

Osana of Keana Commends Princess Margaret Elayo for Exemplary LeadershipBy Ibrahim Abdul The Osana of Keana, His Royal H...
23/06/2025

Osana of Keana Commends Princess Margaret Elayo for Exemplary Leadership

By Ibrahim Abdul

The Osana of Keana, His Royal Highness Alhaji Dr Abdullahi Amegwa Agbo the third, commended the Commissioner ministry for Environment and Natural Resources princess Dr Margaret Elayo for her outstanding leadership, which has brought pride to the people of Keana.

During the visit on Monday, the Royal father expressed that Princess Margaret’s leadership is a reflection of her royal lineage.

As a daughter of the late Osana of Keana, His Royal Highness late Itake Elayo, her accomplishments resonate deeply with the community.

The visit symbolizes a much-anticipated homecoming, reinforcing the ties between the royal family and the people.

Reflecting on the purpose of his visit, Osana Alhaji Dr. Abdullahi Amegwa Agbo III commended Princess Margaret for her action-oriented blueprint, noting that she has indeed met the expectations of the Keana Local Government.

He assured her of the continued support from the community as she works towards delivering on her mandate.

🌟 DR. FAISAL THINK TANK Support group,Official Welcome Statement & Public InvitationLafia, Nasarawa State – June 25th, 2...
23/06/2025

🌟 DR. FAISAL THINK TANK Support group,
Official Welcome Statement & Public Invitation
Lafia, Nasarawa State – June 25th, 2025

Warm and respectful welcome to His Excellency, President Bola Ahmed Tinubu, GCFR, on behalf of the Dr. Faisal THINK TANK Supports group .

This visit marks a special moment for us — an opportunity to reaffirm our unity, express our loyalty, and celebrate progress under a shared vision of leadership and development. It is also a reminder that Nasarawa is ready ready for bold ideas, honest governance, and transformational leadership.

We invite every well-meaning citizen especially women, youths, students, and grassroots supporters to join us in Lafia as we roll out a grand reception for Mr. President. Come and stand in solidarity with Dr. Faisal Shuaib, a true servant-leader whose dedication to the people of Nasarawa is clear, tested, and inspiring.

Let us welcome with pride. Let us gather with purpose. Let us move forward together.

✍️ Signed:
THINK TANK SUPPORTS GROUP

G5 Leader Welcomes Tinubu To Nasarawa State On Working Visit
23/06/2025

G5 Leader Welcomes Tinubu To Nasarawa State On Working Visit

DUNIYA ABAR TSØRO: Jama'a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriý...
01/05/2025

DUNIYA ABAR TSØRO: Jama'a Wallahi Mu Bi Duniya A Sannu, Kun Ga Dai Halin Da Na Koma Yanzu Ba Ni Da Komai, Inji Shaŕaŕriýar Mai Yaďa Bàďala A Țìķțòķ, Munirat Abdulsalam

"Yan uwa kun ga halin da nake ciki, ba ni da komai yanzu, a cikin wannan gidan nake rayuwa, jiya na yi bidiyo ina neman yafiyarku akan abubuwan da na yi a can baya.

Bayan haka ina neman ku taimaka mani da wani abu saboda na samu abunda zan dinga ci ina sha, -Inji Munnirat Abdulsalam.

Wane fata zaku yi mata?

Labari ne na gaskiya:Akwai wata yarinya mai tarbiyya da tsafta tanada addini da ɗabi'a mai kyau, tanada matsakaiciyar ky...
29/04/2025

Labari ne na gaskiya:

Akwai wata yarinya mai tarbiyya da tsafta tanada addini da ɗabi'a mai kyau, tanada matsakaiciyar kyau. Shekarun ta sun shude, babu wanda ya zo neman auren ta, duk da cewa tana ganin 'yan mata ƙanana wadanda ta girme su, a haka a haka har sai da ta kai shekara 34 babu aure.

Tana bada labari tana cewa, wata rana wani saurayi daga garinmu, wanda ya fi ni da shekaru biyu, ya zo domin ya nemi aurena. A halayensa kuma ba su da wata matsala. Na yi matuƙar farin ciki, na ji k**ar Allah ya buɗe min ƙofa.

Muka fara soyayya dashi soyayya tai qarfi har aka fara shirin domn ɗaura aure, sai ya nemi hoton katin shaidata ma haihuwa, domin shirya takardun aure. Na ba shi. Bayan kwana biyu, mahaifiyarsa ta kira ni, ta roƙe ni da gaggawa in zo wajenta.

Da na isa, ta fitar da hoton katin shaidata tana tambaya:
— "Shin wannan ranar haihuwarki da ke kan katin daidai ce?"
Na amsa:
— "Eh, daidai ne."

Sai ta ce:
— "Toh, kin kusa da shekaru arba'in kenan! Kuma ni ina son ganin jikoki na tanata fadin magana mare kyau a kaina akan shekaruna sunja banyi aure ba!"

A karshe ta fasa auren tsakani na da ɗanta. Na shiga cikin mawuyacin hali na tsawon watanni shida. Kamar ina cikin sama ne aka jefoni ƙasa.

Bayan haka, mahaifina ya yanke shawarar tura ni Umrah domin in wanke bakin cikina a Harami. Na je, na zauna a Masallacin Harami ina addu'a na roƙi Allah ya shiryar da rayuwata sannan ya biya min buqatu ma alkhairi ya kawomin mijin aure na gari Dan girman sa da buwayar sa

Bayan na gama sallah, na ji wata mata tana karanta Alƙur'ani da murya mai daɗi. Ta maimaita wannan ayar:
"Wa kāna faḍlul llāhi 'alaika 'aẓīmā"
(Suratun n-Nisā', aya 113)

Sai hawaye s**a zubo daga idona ba da niyyata ba.

Matar ta ja ni ta rungume ni, tana karantawa kusa da kunne na:
"Wa la-sawfa yuʿṭīka rabbuka fa-tarḍā"
(Sura aḍ-Ḍuḥā, aya 5)
Kamar karon farko nake jin wannan aya! Hankalina ya kwanta.

Bayan kammala Umrah, na dawo ƙasata. Lokacin da jirginmu ya isa filin jirgi, sai na haɗu da wata kawata da mijinta a wurin jiran fasinjoji. Suna jira su tarbi wani abokinsu.

Ba da jimawa ba sai abokin ya iso. Na gaishe su sannan na tafi tare da ni da mahaifina.

Bayan na isa gida, na sauya kaya kuma na huta, sai kawata ta kira ni:
—tana shedamin cewa "Abokin mijina yana matuƙar qaunar kiki, yana son neman auranki,

Zuciyata ta buga da wannan baƙon saƙo! Bayan ƴan kwanaki kaɗan sai ya zo neman aurena. Kuma kafin ya cika wata daya da rabi, mun kammala komai.

Karashen labarin a cikin comment

LALLAI AKWAI SHEGU A NIGERIA Wani yaro mai shekara 18 ya sace wayar maƙwabcinsu wacce kuɗinta ta kai  N50,000. An k**a y...
29/04/2025

LALLAI AKWAI SHEGU A NIGERIA

Wani yaro mai shekara 18 ya sace wayar maƙwabcinsu wacce kuɗinta ta kai N50,000. An k**a yaron kuma aka ce iyayensa sai su biya N250,000 domin a sake shi.

Iyayen sun yi wahala matuƙa kafin su sami kuɗin da zasu biya ‘yan sanda domin su fitar da wannan yaron. Yayin da suke kan hanyar zuwa gida bayan sun biya kuɗin, iyayen suna yiwa yaron faɗa “Kada ka sake yin irin wannan shirme. Ka ga yadda muguwar halinka ta yi mana asarar banza.”

Sai Yaron ya amsa, “Baba, kada ka damu Ga N250,000 dinku yana nan a aljihuna Na sace ta daga cikin drawar lokacin da aka sako ni.”

Idan kai ne mahaifinsa, me za ka yi?
MUHADU A COMMENT 🙄🤔

01. HIKAYAR ATTAJIRI DA IFIRITUN ALJANIA zamanin da, a wani babban gari, an yi wani babban attajiri, mai yawan dukiya, m...
29/04/2025

01. HIKAYAR ATTAJIRI DA IFIRITUN ALJANI

A zamanin da, a wani babban gari, an yi wani babban attajiri, mai yawan dukiya, mai yawan tausayi da taimakon talakawa.

Wata rana attajirin nan ya fita bayan gari yawo shi kadai domin shan iska, sai ya tsaya domin ya huta a karkashin wata itaciya mai sanyin inuwa. Ya fito da gurasa da dabino da ruwa daga cikin jakarsa, domin ya ci ya kuma sha ruwan kafin ya wuce gaba.

Bayan ya gama cin gurasa sai ya dauko dabino yana ci. Yana cikin cin dabinon nan sai ga wani Ifiritu (aljani), mai girman jiki, tamkar itaciyar kuka, mai tsayin gaske, tamkar itaciyar rimi, da jajayen idanu, tamkar garwashin wuta. Ya fito rike da takobi a hannunsa, ya ce da wannan attajiri, tashi in kashe ka tamkar yadda ka kashe dana.

Tajiri ya ce, “Ta yaya na kashe danka?”

Ifiritu ya ce, “Yayin da ka ci dabino ka yi jifa da kwallon ya sami dana a kirji har ya fadi ya mutu. Babu makawa yanzu in dau fansa, in kashe ka tamkar da ka kashe shi.”

Tajiri ya ce, “Ka sani ya kai wannan Ifiritu akwai bashi mai yawa a kaina. Ka bar ni in tafi gida, tsawon shekara guda, in bai wa dukkan mai hakki hakkinsa, sannan in komo nan ka aikata abin da ka yi nufi a kaina, za ka same ni mai cika alkawari, haka Allah ya kaddara.”

Ifiritu ya yarda da bukatar tasa.

Tajiri ya komo gida, ya fada wa iyalansa da danginsa da abokansa dukkan abinda ya faru da shi, s**a yi ta kuka, kuma ya biya dukkan mai bin sa bashi hakkinsa. Bayan shekara guda ya koma inda s**a hadu da Ifiritun nan ya zauna yana jiran fitowarsa.
Yana nan zaune yana jiran abinda zai same shi, sai ga wani tsoho tafe, ya na jaye da barewa, da igiya a wuyanta. Ko da tsohon nan ya iso wurin tajirin nan sai ya ce masa, “Bawan Allah, me ya zaunar da kai wannan wuri? Hala ba ka san cewa wannan wuri matattarar aljanu ba ne?”

Tajiri ya kwashe labarinsa da Ifiritu ya fada wa tsoho. Tsoho ya ce, hakika labarinka akwai ban al’ajibi da tausayi a cikinsa. Lalle ba zan bar nan ba sai na ga abinda zai kasance

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNMalamin da ya yi yunƙurin ganin an sanya dokokin Musulunci a kundin tsarin mulkin Nij...
29/04/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Malamin da ya yi yunƙurin ganin an sanya dokokin Musulunci a kundin tsarin mulkin Nijeriya Sheikh Abdul Rasheed ya rasu.

Allah ya yi wa Sheikh Abdul Rasheed Hadiyatullah, rasuwa. Marigayin shi ne wanda ya yi ta jagorantar yunƙurin ganin an sanya dokokin Musulunci a kundin tsarin mulkin Nijeriya. Allah ya jikansa da rahama.

Ruwa sama a Farin Keffi Jihar Nasarawa
09/04/2025

Ruwa sama a Farin Keffi Jihar Nasarawa

Yamakata Ku Salami Wannan Mutumin Asiyasa Gaba Dayanta Bayaga Kabilanci Sai Kafirci Abinda Ya iya Kenan A SiyasarsaDuk I...
07/04/2025

Yamakata Ku Salami Wannan Mutumin Asiyasa Gaba Dayanta Bayaga Kabilanci Sai Kafirci Abinda Ya iya Kenan A Siyasarsa

Duk Inda Kaga Ya Gina Bohole Zakaga Unguwar GWARAWANE Domin Shi Gwarine

Duk Inda Yabada Aikin Gwabnati Mai Tsoka Zakaga Unguwar GWARAWANE Domin Shi Gwarine

Duk Inda Yayi Wani Abu Mai Muhimmanci Sosai Zakaga Majority GWARAWANE A Wannan Yanki

Ina Amfanan Harkar SIYASA Da Irin Wannan Sai yanzune Mutani Kansu Ke Wayewa Da Irin Wannan Mumunar Halayya Dayake Nunawa Qarara

14/03/2025

Best photography of the day 💥💥
14/03/2025

Best photography of the day 💥💥

Address


Telephone

+2348039339868

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KEFFI POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share