
13/05/2025
YANZU YANZU: Ran Maza ya ɓaci rundunar Sojojin Najeriya Tabawa Yan B0K0 Har@m Awa (24) Su Ajiye Makamansu Su Miƙa Wuya ko Su Baƙunci lahira.
Rundunar sojojin Najeriya tayi kakkausan Gargaɗi ga yan ta' Nigeria inda bayyana cewa Su ajiye makamansu Su mika wuya ko Su baƙunci lahira - Sojojin Najeriya sun gargaɗi yan ta'adda
Kwamandan Rundunar Hadin Kai ta JTF, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ya ce sun riga sun karya karfin 'yan ta'. Yayin wani taro kan tsaro a Borno, ya bayyana cewa rikice-rikicen yankin Sahel ne ke shafar Najeriya a yanzu shi yasa ake jin sun kai sabbin hare-hare, lamarin da ya jawo aka fara sake tura sojoji yankin Arewa maso Gabas din tare da sauya dabarun yaki.
Kwamandan ya kuma gargadi 'yan ta' da su mika wuya ko su baƙunci lahira
Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Wakiliya 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...