Page 3

Page 3 One day nigeria will com great nation

08/08/2024

Fast and reliable

🙏🙏🙏
15/05/2024

🙏🙏🙏

Why doesn't this photo get thousands of fans like Ronaldo and Messi💪💪
08/05/2024

Why doesn't this photo get thousands of fans like Ronaldo and Messi💪💪

Taya murna ga Phil Foden yayin da ya sayi sabon jirgin sama mai zaman kansa…Ko yaushe [Ale Rabs Unguwa Uku] zai mallaki ...
06/05/2024

Taya murna ga Phil Foden yayin da ya sayi sabon jirgin sama mai zaman kansa…

Ko yaushe [Ale Rabs Unguwa Uku] zai mallaki nasa oho....Allah shine 💪💪

Full Time:Real Madrid 3-2 Barcelona💪💪💪
21/04/2024

Full Time:

Real Madrid 3-2 Barcelona

💪💪💪

20/04/2024

16/04/2024
Some Lazy roommate in school who cannot cook need this very simple notice when you cook in their absent and you gone out...
14/04/2024

Some Lazy roommate in school who cannot cook need this very simple notice when you cook in their absent and you gone out. 😁

FT: Real Madrid 3-3 Man CityMuje zuwa Madrid 💥👊
09/04/2024

FT: Real Madrid 3-3 Man City

Muje zuwa Madrid 💥👊

LAILATUL KADRIDare ne Mai daraja da Allah ya ba alummar Annabi Muhammad s a w Kuma yafi wata dubu wato shekaara 83 da wa...
04/04/2024

LAILATUL KADRI
Dare ne Mai daraja da Allah ya ba alummar Annabi Muhammad s a w Kuma yafi wata dubu wato shekaara 83 da wasu watanni maana in ka dace ta ita to falala da ladanka ya wuce Wanda ya shekara 83 Yana ibada bai huta ba

Yaushe ne lailatul kadri?
Annabi Muhammad s a w ya tabbatar da cewa tana Ramadana Kuma ma a 10 karshe sanann a Mara maana 21 23 25 26 27 29 a cikin wadannann kwana ki ake samu Akwai malamai da s**a zurfafa bincike don Gano a wace Rana ce cikin wadannann ranaku zata Zama lailatul kadri? Daga cikinsu akwai Imam Gazali da yake ganin 27 bakwai ne, dama wasu malamai
Sun kafa hujja da
✓suratul Kadri " Inna anzalnaahu" acikn ta an Fadi kalmar lailatul kadri (ليلةالقدر) sau uku Kuma tana da harafi 9 in ka lissafa 9 sau 3 =27 Daren lailatul kadri.
✓Sannan surar tana da gaba 30 a daidai sannan gaba ta 27 zaka ga tace هي maana "itace"
1 إنا 2أنزلناه 3في 4ليلة 5القدر 6وما 7أدراك 8ما 9ليلة 10القدر 11ليلة 12القدر 13خير 14من 15ألف 16شهر 17تنزل 18الملائكة 19والروح
20فيها 21بإذن 22ربهم 23من 24كل 25أمر 26سلام *(27هي)* 28حتي 29مطلع 39الفجر
✓Sannan Kalmar (kadr) ya Zo a lamba na 5 da 10 da Kuma 12 in ka Tara 5+10+12 = 27
Walllahu a'alamu
Don haka akara dagewa da yau zuwa gobe zuwa jibi Zuwa karshen watan fiye da kullum saboda gamewa wato ihtiyad الاحتياط
Idan mun Yi kuskure Allah ya yafe Mana in mun dace Allah ya bamu lada
Sannan Ina Kira ga Yan uwa su hada da Salatut tasbihi in an samu dama
Mece ce Salatut tasbihi?
Wata salla ce da Manzon Allah s a w ya koya wa Abbas baffansa yace ka Yi duk sati ko duk wata ko dai a shekara kayi sau daya koma dai a rayuwarka ka Yi sau daya
Falalarta
Ana yafe ma Wanda yayi laifukansa manya da kanana boyayyu da na fili Wanda ya tuna da Wanda ya manta
Ya ake yinta?
Rakaa hudu sallama biyu Fatiha da sura Sai a karanta (SUBHANALLAHI WAL HAMDU LILLAHI WA LAILAHA ILLALLAHU WALLAHU AKBAR) kafa shabiyar 15 Sai ai Ruku'u Shima a karanta 10 a d**o daga Ruku'u a karanta 10 ai Sujjada a karanta 10 a d**o daga Sujjada ma akara

🙏🙏🙏💙
03/04/2024

🙏🙏🙏💙

FT. Man City 0-0 Arsenal 🙆🙆💪💪
31/03/2024

FT. Man City 0-0 Arsenal 🙆🙆💪💪

Address


Telephone

+2349137451143

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Page 3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Page 3:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share