Batijjane Tv

Batijjane Tv batijjane tv

BAZAKU IYA RUSHE DA,AWAR SHEHU BA FA ❌❌1_Kasar nan mun samu labari munga irin su cancangi A jikin jirgin cancangi abunda...
30/01/2026

BAZAKU IYA RUSHE DA,AWAR SHEHU BA FA ❌❌

1_Kasar nan mun samu labari munga irin su cancangi

A jikin jirgin cancangi abunda yake rubuce a jikin kofar jirgin shine SHEIKH ABUBAKAR MAHMUD GUMI wanda s**a sakewa gumi daula don rusa shehu ibrahim niasse RTA 😍

Yau ina cancangi......❓

Ya lamarin shehu ibrahim inyass RTA yake.....❓
In kudi kake ji kabi a hankali 😟

2_ in malinta kakeji kai malamine 😲da malinta zaka rusa shehu ibrahim RTA 😍 bi a hankali ina gumi yau.....❓

Ina gumi 🤣 babu labarin gumi ga shehu ibrahim yana nan a tsaye kyamkyam kullum sai kara girma da daraja da soyayya yake a zuciyar masoya annabi muhammad saw 😍

3_ Idan mulki kakeji kake ganin zaka iya rusa shehu ibrahim RTA 😟

Tambayi yau ina sardauna ❓

Ina sardauna ina shehu ibrahim RTA

Nan sai ka tara yara 100 a makaranta kace musu waye sardauna....❓

Basu san waye sardauna ba ❌

Waye cancangi basu san waye cancangi ba ❌

Waye gumi basu san waye gumi ba ❌

Cemusu waye shehu ibrahim zakaji sunce inyasssss 💞 RTA

Dan haka kufada musu babu mai iya rushe da,awar nan ta shehu fa

RUWAYAR ZAKIN FAbulfathi Sani Attijani

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun Allah yayi wa mahaifiyar Sheikh Abul fathi sani Bauchi rasuwa muna miƙa taaziyyarmu g...
10/11/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun

Allah yayi wa mahaifiyar Sheikh Abul fathi sani Bauchi rasuwa muna miƙa taaziyyarmu ga Yan uwa Allah ya sadata da shugaba Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam

Yaumur-rasul tana nan Daram 🕋Kwamitin Taro sun Zauna da Shugaban Tsaro Na Farin Kaya Bayan saukar Khadimul Faidha 🥰Yau, ...
21/10/2025

Yaumur-rasul tana nan Daram 🕋

Kwamitin Taro sun Zauna da Shugaban Tsaro Na Farin Kaya Bayan saukar Khadimul Faidha 🥰Yau, kamar yadda jiya s**a zauna da CP na Yan Sanda

Taro ne na zaman lafiya ba Zanga-Zanga bane, a cigaba da Shiri 'yan uwa

Sheikh Dr. Umar Ƙani yace: Na ga Dr Jalo Jalingo ya yi rubutu akan SUFAYE da abinda ya fahimta akan su. Maganar gaskiya ...
17/10/2025

Sheikh Dr. Umar Ƙani yace: Na ga Dr Jalo Jalingo ya yi rubutu akan SUFAYE da abinda ya fahimta akan su. Maganar gaskiya ita ce,a fahimta ta banbancin Sufi da Ɗan IZALA sune

1. Sufi ya yarda da musuluncin duk wanda ya fadi kalmar shahada ba tare da ya lizimtawa kan sa kwakulo abinda mutumin yake nufi a zuciyarsa ba, ko kuma yi masa fassara ta ganin dama ba. Abinda ke cikin zuciyarsa tsakaninsa da Allah ne
2. Sufi yana matuƙar ganin girman Manzon Allah da kuma kaunarsa, wannan ya sa ya ke yin kaffa kaffa akan duk abinda ya shafi Annabi ﷺ a wajen fassara ko bayani ko jingina abin ga Annabi ﷺ.

3. Sufi ya yarda cewa akwai bayin Allah waɗanda Allah ya yarda da su kuma ya h**e musu wata falala ta musamman akan sauran bayinsa. Wannan ya sa ba ya musun duk wata karama da ta bayyana ga wani bawan Allah ko wani ilimi na ban mamaki daga wajen sa.

4. Sufi ya yarda da cewa Malamai za su iya fahimtar abubuwa daga cikin Nassoshin Shari'a a babi na Ijtihadi, don haka ba ya musun fahimtar wani malami daga malamai kawai don ba ya tare da shi.

5. Sufi bai cika damuwa da s**ar mutane akan ayyukan su ba, domin ya yarda Allah ya san zuciyar kowa.

6. Sufi ba ya lizimtawa kowa sai ya yarda da fahimtar sa, kuma yana fifita zaman lafiya akan tashin hankali.

Akwai sauran bayani anan gaba

Wallahi duk wandayakeso yasan waye shek Abdullahi uwaisu yaje yanemi karatun malam Abba kuka dabo 👈na2020 Awai karatun d...
15/10/2025

Wallahi duk wandayakeso yasan waye
shek Abdullahi uwaisu yaje yanemi
karatun malam Abba kuka dabo 👈
na2020 Awai karatun dayake zayyano
malamansa Ananne zakaji waye shek
Abdullahi uwaisu madabo😍 Allah yakarawa
malam lfy Dani sankwana

Albarkar Annabi Muhammadu S.A.W🥰

09/10/2025

Kadan daga cikin sufayen da s**a yaki Turawan Mulukiya don kare Musulunci daga Sharri kristoci Mission kuma s**a Jaddada musulunci a Africa.

Usman dan fodio a Nigeria da Niger . Sufi
Umarul futi a Mali da Burkina . Sufi
Umar Mukhtar a libiya. Sufi
Abd kareem bin Jamii a Chad. Sufi
Muhd Almahdi a Sudan. Sufi
Samori toure a Guinea. Sufi
Muhd Abduh. Egypt. Sufi
Ahmad Bay Algeria. Sufi
Abu Amamah da Ahmad Bay a Tunusia.
Daga Karshe ko kasan Ismail Haniyya shugaban Hamas ta Palestine masu yakar Isr@&la shima sufine dan gidan Sufaye?

Me yasa babu wanda yake yakar Turawa, da kafirai sai Sufaye? Meye Sirrin?

Gwani Yusuf I. Rabiu

08/10/2025

Yanyanzu karamomin izala na takara
Bayyana 😂😂🤸🤸🤸.
Rigi Rigi izala ya bayyana

Kai daga jin taken Muhadarar yau kasan akwai Caskale Wallahi GURUNTUM WA ZAKA ZAƁA ? ANNABI ﷺ KO TRIUMPH Yau za'a yi Jan...
02/10/2025

Kai daga jin taken Muhadarar yau kasan akwai Caskale Wallahi

GURUNTUM WA ZAKA ZAƁA ? ANNABI ﷺ KO TRIUMPH
Yau za'a yi Janizar maqiya Annabi

Yan uwa mu tara da misalain 8:00pm

Wannan gaskiyane shek
01/10/2025

Wannan gaskiyane shek

Address

Kudan

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Batijjane Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category