
16/04/2025
IZALA KETA HAZO DA SAHARA
Wannan shine katafaren Masallacin juma'a Na Buhari Dan shehu central mosque Sokoto Wanda sheikh Muhammadu Sani Alhaji Yahya Jingir zai Bude idan Allah ya kaimu Ranar juma'a Mai zuwa 18-4-2025
Zuwa dare Kuma Akwai gagarumin wa'azin kasa da kasa hakama wayewar ranar Asabar akwai ci gaba da wa'azin Allah ya Bada iKon Halarta Amin