21/09/2023
HANZARI BA GUDU BA BARI NAYIMUKU DALLA DALLA KAN HUKUNCIN KANO.
Kafin kucigaba da murna inaso ku aramin kunnuwanku ku saurareni kuji shari'ar da akayi a kotu dakuma yadda shari'ar tasabawa dokar INEC.
A dokokin Zabe na INEC duk zabenda tazarar kuri'u tsakanin Dan takarar farko da dantakara na biyu bai wuce kuri'unda akayi cancelling ba to zabennan inconclusive ne.
Abinda nake nufi anan shine kotu tacirewa abba gida gida kuri'u 165,663 acikin kuri'unsa 1,019,602 yazama kuri'un abba gidagida zaikama 853,969
Shikuma gawuna yanada kuri'u 890,705 tazarar dayake tsakaninsu 36,736 dalilinda yasa kotu ta sanarda gawuna kenan amatsayin Wanda yaci zabe. Amma hanzari ba gudu ba.
A hukuncin da kotu ta yanke tazarar kuri'u dayake tsakanin ABBA da gawuna 36,736 baikai yawan kuri'unda akayi cancelling wa ABBA ba 165,663 sabida haka wannan zaben yasabawa dokar INEC saidai yazama inconclusive za'asake Zabe amma maganar gawuna ne yalashe Zabe bata tasoba.
Abu nagaba shine a iya shekarun da nayi ina aikin Zabe nayi presiding officer (PO) nayi Assistant presiding officer I (APO I) nayi assistant presiding officer II (APO II) nayi assistant presiding officer III (APO III) kunga dai inada experience sosai.
wallahi ba'abina bashin rantsuwa baza'a taba shigarda kuri'un polling unit dinku ba idan total votes cast yawuce number of accredited voters tun daga RAC centre za'ayi cancelling din polling unit din ayi rejecting din kuri'unku. Amma tayaya za'ace wai anyi over voting kuma wai SPOs din INEC sunshigar da kuri'un agaban party agents dakuma jami'an tsaro batare da kowa yayi korafi ba haba kuna nufin cewa hukumomin INEC basusan menene aikinsu ba kenan???
Kanawa kucigaba da addu'a Abba ne gomna har kotun koli. Idan ba ABBA bane gomna saidai ayi inconclusive election amma maganar wai gawuna ne yalashe zabe tatsuniyace.
Allah yakawomana zaman lafiya a arewa amiin.
Copied🖌️👌