Kano Report 24

Kano Report 24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kano Report 24, Media/News Company, Kura.

Kano Report 24 📰
Gidan yada sahihan labarai daga Kano zuwa Najeriya baki daya 🇳🇬 | Breaking News | Siyasa | Ilimi | Fadakarwa | Ku biyo mu domin samun labarai cikin sauri ⏱️

Hotuna kai tsaye kenan Daga ɗakin taro Na Coronation dake Gidan Gwamnatin Kano.Inda shirye shirye yayi nisa wajen fara t...
05/05/2026

Hotuna kai tsaye kenan
Daga ɗakin taro Na Coronation dake Gidan Gwamnatin Kano.

Inda shirye shirye yayi nisa wajen fara taron Rantsar da Mataimakin Gwamna Murtala Sule Garo.

Nasiru Gawuna ya sanya Har Hula
24/04/2026

Nasiru Gawuna ya sanya Har Hula

11/04/2026
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya karɓi ziyarar bangirma da fatan alheri daga zababben ɗan M...
10/04/2026

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya karɓi ziyarar bangirma da fatan alheri daga zababben ɗan Majalisar Tarayya na Ungogo da Minjibir, Sani Wakili.

Ziyarar ta gudana ne a daren ranar Alhamis a gidansa da ke Maitama a Abuja, inda aka tattauna batutuwan siyasa da ci gaban al’umma.

Hoto: Abubakar Musa DK

Ko me Sunusi Bature D Tofa yake nufi da wannan Maganar?
09/04/2026

Ko me Sunusi Bature D Tofa yake nufi da wannan Maganar?

Duk dan APC din da yake Kano yake ganin Kwankwaso ba dan al’umma ya shiga ADC ba, tabbas guguwar data taso yayin da oga ...
09/04/2026

Duk dan APC din da yake Kano yake ganin Kwankwaso ba dan al’umma ya shiga ADC ba, tabbas guguwar data taso yayin da oga ya nuna alqiblar ADC ta taba mashi kwakwalwa! A saka ido akan irin su sosai suna fara fizge fizge a mika su dawanau

~Muhd Samir RH

Ma su cewa oga ya fito Zanga zangaKun manta har a INEC ya kwana Domin karbo zaben Abba ?~Tijjani Gandu
08/04/2026

Ma su cewa oga ya fito Zanga zanga
Kun manta har a INEC ya kwana Domin karbo zaben Abba ?
~Tijjani Gandu

"Duk wanda ya ce ba zai zaɓi Tinubu ba, sunansa asararre" ~Ahmad Aruwa
08/04/2026

"Duk wanda ya ce ba zai zaɓi Tinubu ba, sunansa asararre"
~Ahmad Aruwa

Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar ADC, yana mai cewa ya ɗauki matakin n...
07/04/2026

Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar ADC, yana mai cewa ya ɗauki matakin ne domin kawo sauyi a siyasar Najeriya da jihar Kano.

Ya ƙara da cewa ADC na da damar zama wata sabuwar mafita ga al’umma, musamman wajen samar da ci gaba da adalci a siyasa.

Me za ku ce?.

Address

Kura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Report 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share