Yahya Mailafiya

Yahya Mailafiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yahya Mailafiya, Digital creator, Kura.

08/08/2024

MATASA

Ranar Yan Jarida ta Duniya…Ni Dan jarida neNa karanci aikin Jarida a jami‘ar Bayero ta KanoNa fara aikin jarida a gidan ...
04/05/2024

Ranar Yan Jarida ta Duniya…

Ni Dan jarida ne
Na karanci aikin Jarida a jami‘ar Bayero ta Kano
Na fara aikin jarida a gidan radiyon Freedom Kano 2005
Naje birnin Bonn na Kasar Jamus domin kara gogewa a aikin Jarida 2011
Na fara aiki a matsayin Wakilin Rediyos Jamus daga Kano 2012.
Mutane da dama sun yi Dariya a dalilin rahotanni na
Wasu da yawa sun yi kuka a dalilin rahoto na
Wasu sun shiga kurkuku dalilin rahoto na
Wasu sun fita daga kurkuku dalilin aiki na
Wasu sun Sami aiki a dalilin rahoto na
Wasu kuma sun rasa aikin su dalilin aiki na
Da yawan mutane suna cewa Ina birge su
Wasu kuma suna cewa Ina basu haushi
Na yi abokai da masoya a dalilin aikin jarida
Na yi Makiya da yawa a dalilin aikin
Na tsallake farmakin kisan kai dalilin aiki na
Na Sami lambobin girma da yabo a dalilin aikin
An zubar min da jini a dalilin aikin
Na kuma bayar da gudunmawar jini a dalilin aikin
Mutane da yawa suna bani tsoro a dalilin aikin wasu kuma suna tsoro na a dalilin aikin
Nayi kurakurai cikin Rashin sani a cikin aikin
Na yi abubuwa daidai bisa ka‘ida a cikin aikin
Na gana da manyan mutane a cikin aikin
Na zauna da talakawa d yawa a dalilin aikin
Na sanya Dariya da farin ciki ga fuskokin marasa galihu
Na sanya firgici da yawa a fuskokin mugwaye
Ina kara gaya muku cewar ajizi ne ni me kuskure
Ina kuma yin tuba kullum kan kura kuran da na sani da wadanda ban sani ba.
Ina rokon Allah yasa mu Gama lafiya
Ina alfahari da aikin jarida
Ina Taya yan jarida da masu sauraro da bibiyar aikin jarida murnar wannan rana
Alhamdulillah

19/04/2023
19/04/2023
Note!!
19/04/2023

Note!!

19/04/2023

Address

Kura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya Mailafiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yahya Mailafiya:

Share