Da Dumi-Dumi Hausa Tv

Da Dumi-Dumi Hausa Tv Amintattun Labarai kuma Sahihai Daga Tushe Za Su Zo Muku a Wannan Shafi Mai Albarka 07064214011

05/06/2025

Celebrating my 9th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🀗🎉

21/05/2025

Kasuwa A Kaimiki Dole!

21/05/2025

Allah ka Bamu Damuna Mai Albarka Ka Cika Mana Kwaya A Amfaninmu

21/05/2025

Kotu Ta Yankewa Harira Da Ta Auri Maza Biyu Lokaci Daya Hukuncin Haddace Alqur'ani Izu 10 Tare Da Biyan Miji Na Baya Sadakinsa

TIRƘASHI: Ɗan Sarkin Da Ya Shekara 20 A Doguwar Suma, Bayan Hatsarin MotaDan Gidan Sarki Al-Waleed Prince Al-Waleed na K...
28/04/2025

TIRƘASHI: Ɗan Sarkin Da Ya Shekara 20 A Doguwar Suma, Bayan Hatsarin Mota

Dan Gidan Sarki Al-Waleed Prince Al-Waleed na Kasar Saudi ya shekara 20 a cikin halin rashin sanin inda yake (Doguwar Suma) bayan wani Hatsarin Mota da ya rutsa da shi a kasar Birtaniya.

Rahotanni sun nuna cewa Prince ya samu buguwa a kwakwalwa wanda yanzu haka sunansa ya canza zuwa Yarima me bacci.

A wannan shekarar yariman ke cika shekara 36 a duniya 18 - 04-2025. Har zuwa yanzu yana cikin kulawar likitoci ya yin da mahaifinsa ke daukar nauyin jinyar sama da shekaru 20.

Da kenan!
26/04/2025

Da kenan!

Wani hoto da aka dauka shekaru kusan sha takwas (18) ke nuna talakawa lokacin da su ke jiran umarni.

26/04/2025

Wani hoto da aka dauka shekaru kusan sha takwas (18) ke nuna talakawa lokacin da su ke jiran umarni.

23/04/2025

Follow Da Dumi-Dumi Hausa Tv

Address

Kura

Telephone

07019996218

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da Dumi-Dumi Hausa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category