Signal hausa

Signal hausa business and news

Ku shiga mini app ɗin ku na CEXP, kuje wajen airdrop, sun kawo mana wani waitlist, sunce anan wai zamu amshi airdrop ɗin...
05/04/2025

Ku shiga mini app ɗin ku na CEXP, kuje wajen airdrop, sun kawo mana wani waitlist, sunce anan wai zamu amshi airdrop ɗin mu.

Kuje kuyi, akwai inda s**a ce za'a saka referral code, zaku iya amfani da nawa. Na gode sosai.

Ga code ɗin:

4W3K6UU5

https://becexy.io/portal/welcome?r=4W3K6UU5

ZANYI MAGANA AKAN ZAƁEN AMERICA DA HAUSA AMURKA A KWAI YAƘE YAƘE DA AKE YI A BAYA KAFIN HAWAN TRUMP WANCAN LOKACIN TO WA...
07/11/2024

ZANYI MAGANA AKAN ZAƁEN AMERICA DA HAUSA AMURKA

A KWAI YAƘE YAƘE DA AKE YI A BAYA KAFIN HAWAN TRUMP WANCAN LOKACIN
TO WANNAN YAƘE YAƘEN SHINE YA DAKATAR DASU YA MAIDA HANKALI AKAN TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA WANNAN DALILIN YASA DA YAWAN KASASHEN S**A SAMU SA'IDA

AKWAI SYRIA AKWAI LIBIYA AKWAI AFGHANISTAN AKWAI SAURAN DAN BURBUSHIN NA IRAQI DA SAURANSU

A HARKAR KASUWANCI NA CRYPTO
SHI DAMA TRUMP A CIKIN HARKAR YAKE DUMUDUMU DON HAKA A NAMMA AKWAI MUHIMMANCI AKAN HAKA

IYA WA'INNAN ABUBUWAN SUN ISA MUCE YAFI WACCEN JAM'IYYAR DOMIN SUN KUNNO SABBIN YAƘE YAƘE BAYAN BARIN SA GWAMNATI

DON HAKA IDAN AKAZO ZAƁEN AMERICA KOWA YANA DUBA MAFITAR SA NE DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA DA KWANCIYAR HANKALI

ZAƁEN AMURKA BAWAI IYA AMURKAWA NE KEYI BA A'A AKWAI KARFIN SAURAN KASASHE MASU KARFI DOMIN SAMUN ABINDA SUKE BUƘATA A DUNIYA SHIYASA YAKE DA DAUKAR HANKALI

A YANZU HAKA KASUWAR CRYPTO TAYI TASHIN DA TAYI WATA KUSAN BIYAR BATAYI BA MUTANE SUN MAƘALE A KASUWA YANZU SUN FARA WARWARE WA

AN ZUBAR DA JININ MUTANE A KASAR FALASƊINU DA UKRAN DA SUDAN WANDA WACCAN JAM'IYYAR ITACE SILAR YIN HAKA

WANNAN YAƘI YA TAƁA TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA DA AMURKA WA WANDA MUMA YA TAƁAMU
DOMIN DUK INDA AKE YAƘI ANA ZUBAR DA JINI TO TALAUCI YANA BINIYAR MUTANE

SHI KUMA TRUMP YANADA ƘINJININ BAƘI WANDA WANNAN BABBAN LAGO NE NA KARYA KARFIN AMURKA KUMA AKIDAR SA BAZATA CANZA BA DOMIN YANA GANIN WANNAN KWARARAR BAƘI SHINE YAƘE JEFA TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA CIKIN MATSALA SUNA CINYE MUSU ARZIKI DOMIN DUK WANI SHUGABA NA AMERICA WANNAN SHINE ABINDA DOLE YA BAWA MUHIMMANCI A CIKIN MULKIN SA

SU KUMA SHUGABANNIN MU IRIN SU NIGERIA DA SAURAN KASASHEN AFIRKA BASASON YANA ZAGIN BAƘI MUSAMMAN BAƘAƘE SABODA IDAN SUN SACI KUƊIN MU CEN SUKE ZUWA SU JIBGE SUNA AZURTATA KANSU DA ''YA''YAN SU
BASASON IDAN SUNJE A RIƘA ZAGIN SU SU BAƘAƘE, HMMMMMMMM WANNAN SU TA SHAFA
MU A GAREMU ZAGI BA CIZO BANE KAI KO TABO BE ISHE MU BA A JIKI, YA DAƊE BEYI BA DOMIN MUMA MUNA DA BAKI ZAMU IYA RAMAWA,

ADDU'AR MU

06/11/2024

Me jar hula ya lashe zaɓe a Amurka kasuwa ta canza

30/10/2024
Anyi launching CROS a kasuwar Bitget. Yanzu haka yana farashin $0.26.Ranar Asabar zau bamu airdrop dinmu In Sha Allah
23/10/2024

Anyi launching CROS a kasuwar Bitget. Yanzu haka yana farashin $0.26.

Ranar Asabar zau bamu airdrop dinmu In Sha Allah

23/10/2024

Blum x DOGS Update!

🔰 Yau da misalin karfe 10am Blum zasu fara sawa mutane DOGS achikin games dinsu.

🔰 Mutane 7.6M zasu rabauta da ganin DOGS a achikin games dinsu.

🔰 Ba lokachi guda mutane 7.6M zasuga DOGS a games dinsu ba. Abin zai dinga zuwarma wayanda s**a chanchanta a hankali.

🔰 Mutanen da s**a samu ganin DOGS a games dinsu a baya basa chikin wayanda zasuga DOGS a yanzu.

🔰 Duk wayanda zasuga DOGS a games yanzu, wallets dinsu ta chika dukkan ka’idojine. Ka’idojin sune:

✨ Ya kasance wallet dinsu ta taba yin transaction akalla sau daya.

✨ Ya kasance an bude wallet din kafin 9am ranar 21st October.

It’s Official!🦋 CROS sun tabbatar da cewa a ranar Asabar 26th October zasu turawa kowa airdrop dinsa.🦋 Ka’idar samun air...
22/10/2024

It’s Official!

🦋 CROS sun tabbatar da cewa a ranar Asabar 26th October zasu turawa kowa airdrop dinsa.

🦋 Ka’idar samun airdrop din shine ya kasance mutum yasa Bitget UID da CROS address dinsa daidai, sannan ya kasance yayi tasks koda ba dukkansu ba.

🦋 Yawan tasks da mutum yayi, yawan points da zai tara. Haka zalika, yawan points da mutum ya tara shine yake nuna yawan token da zai samu an airdrop.

🦋 Za’ayi launching na CROS a gobe Laraba 23rd October da misalin 12pm a kasuwannin Bitget, Kucoin, Gate da Mexc.

🦋 Jiya aka rufe shiga airdrop din. Don haka ba dama mutum yayi yanzu

CROS Airdrop🦋 23rd October za’ayi launching na CROS a kasuwannin Bitget, Kucoin da sauransu.🦋 Zasu raba airdrop a ranar ...
21/10/2024

CROS Airdrop

🦋 23rd October za’ayi launching na CROS a kasuwannin Bitget, Kucoin da sauransu.

🦋 Zasu raba airdrop a ranar 27th October. Sunce zasu raba 7% na supply dinsu ba tareda vesting ba.

🦋 Basu fadi yanda zasu lissafa rabon token dinsu da points da mutane s**a tara ba, wato convert ratio.

🦋 Har yanzu wayanda basuyi ba sunada damar shiga airdrop din. Ga link na yanda ake yinsa a kasa, sannan ku tabbatar kun karanta dükkan bayanan kafin ku fara a tsanake, saboda gudun matsala.

Muna tafi dawanau sai mun dawo🐈‍⬛
08/10/2024

Muna tafi dawanau sai mun dawo🐈‍⬛

Address

ƙarfi Kura L. G. A
Kura
711101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Signal hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Signal hausa:

Share