Hon. Babangida Abdullahi kurfi media team Reporters

  • Home
  • Hon. Babangida Abdullahi kurfi media team Reporters

Hon. Babangida Abdullahi kurfi media team Reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Babangida Abdullahi kurfi media team Reporters, Social Media Agency, .

ZIYARAR DUBIYA DA FATAN BARKA DA DAWOWA👇. Al’ummar garin Kofa sun kai ziyarar dubiya tare da fatan barka da dawowa ga sh...
16/08/2026

ZIYARAR DUBIYA DA FATAN BARKA DA DAWOWA👇.

Al’ummar garin Kofa sun kai ziyarar dubiya tare da fatan barka da dawowa ga shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi, Hon. Babangida Abdullahi Kurfi.

Ziyarar ta kasance ƙarƙashin jagorancin Shugaban Jam’iyyar APC matakin Ward na Kurfi B, Hon. Bello Ɗanladi, tare da al’ummar garin Kofa, domin nuna ƙauna, goyon baya da fatan alheri ga shugaban.

Muna matuƙar godiya da wannan ziyara ta ƙauna da kulawa. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara haɗin kai da zaman lafiya a tsakanin al’ummar Ƙaramar Hukumar Kurfi.

Ziyarar Dubiya da Fatan Alheri👇. Al’ummar garin ’Yar Budu da wasu daga cikin al’ummar Wurma sun kai ziyarar dubiya tare ...
16/08/2026

Ziyarar Dubiya da Fatan Alheri👇.

Al’ummar garin ’Yar Budu da wasu daga cikin al’ummar Wurma sun kai ziyarar dubiya tare da fatan barka da dawowa ga shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi, Hon. Babangida Abdullahi Kurfi.

Ziyarar ta kasance ƙarƙashin jagorancin Shugaban Kansulolin Ƙaramar Hukumar Kurfi, Hon. Mamman Iliyasu Wurma, tare da al’ummar garin ’Yar Budu, waɗanda s**a wakilci Hon. Rabilu Da’u ’Yar Budu.

Muna matuƙar godiya da wannan ziyara ta ƙauna da kulawa. Allah Ya saka muku da alheri, Ya ƙara haɗin kai da zaman lafiya a tsakanin al’ummar Ƙaramar Hukumar Kurfi.

CI GABA DA ZIYARAR BARKA DA DAWOWAAl’umma da dama daga sassa daban-daban na Ƙaramar Hukumar Kurfi da ma wajen Kurfi na c...
14/08/2026

CI GABA DA ZIYARAR BARKA DA DAWOWA

Al’umma da dama daga sassa daban-daban na Ƙaramar Hukumar Kurfi da ma wajen Kurfi na ci gaba da ziyartar Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi, Malam Babangida Abdullahi Kurfi, a gidansa da ke Sabuwar Unguwar Nassarawa, Kurfi, domin yi masa barka da dawowa tare da fatan Allah Ya ƙara masa lafiya.

Daga cikin waɗanda s**a ziyarce shi akwai:

• Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Batagarawa, Hon. Yahaya Kawo.
• Shugabannin Jam’iyyar APC na yankin Kurfi B, ƙarƙashin jagorancin Kansila mai wakiltar Mazabar Kurfi B a Hedikwatar Ƙaramar Hukumar Kurfi.
• Al’ummar Rawayau B.
• Al’ummar garin Koza.
• Join Communities for Self Defence and Safety Initiatives, Katsina.
• Da sauran al’ummomi daga sassa daban-daban na Ƙaramar Hukumar Kurfi.

Muna godiya ƙwarai bisa irin ƙauna, haɗin kai da goyon bayan da al’umma ke ci gaba da nuna wa Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi.

Allah Ya ƙara wa Malam Babangida Abdullahi Kurfi lafiya da ƙarfi, Ya ba shi damar ci gaba da yi wa al’ummar Kurfi hidima cikin nasara. Amin. 🤲

SPECIAL MESSAGE OF APPRECIATION TO THE ENTIRE PEOPLE OF KURFI LOCAL GOVERNMENT AREA. Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wab...
14/08/2026

SPECIAL MESSAGE OF APPRECIATION TO THE ENTIRE PEOPLE OF KURFI LOCAL GOVERNMENT AREA.

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

On behalf of myself, Hon. Babangida Abdullahi Kurfi, my family, relatives and friends, I wish to express my profound appreciation to the entire people of Kurfi Local Government Area, as well as the good people of Katsina State, for your prayers, goodwill and support during my medical trip.

I pray that Almighty Allah rewards you abundantly, grants you all your heart’s desires, and continues to strengthen the bond of unity and peaceful coexistence among us.

I also extend my heartfelt appreciation to everyone who came out to welcome me, from the airport all the way to my home, as well as those who offered prayers and showed me love and concern. I truly appreciate the love, kindness and warm reception you accorded me.

Indeed, I have witnessed the great kindness and love demonstrated by the people of Kurfi Local Government Area. This is something I am deeply proud of and grateful for. I pray that Almighty Allah continues to elevate the status of Kurfi Local Government, Katsina State, and Nigeria as a whole.

May Almighty Allah reward everyone abundantly, bless us with good health, peace, unity and progress. Ameen.

Hon. Babangida Abdullahi Kurfi
Executive Chairman, Kurfi Local Government Area
14/08/2026

13/08/2026

BARKA DA DAWOWA OUR BOSS 💯✊☑️

BUILDING OUR FUTURE / MEDIA TEAMSAƘON GODIYA TA MUSAMMANA madadin Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi, Malam Babang...
12/08/2026

BUILDING OUR FUTURE / MEDIA TEAM

SAƘON GODIYA TA MUSAMMAN

A madadin Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kurfi, Malam Babangida Abdullahi Kurfi, muna miƙa saƙon godiya ta musamman ga ɗaukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Kurfi bisa irin ƙauna, goyon baya da addu’o’in da kuka ci gaba da nuna masa.

Muna kuma miƙa godiya ta musamman ga dukkan waɗanda s**a yi tafiya domin zuwa tarbarsa daga filin jirgin sama na Muhammadu Dikko da ke Katsina, da waɗanda s**a tarbe shi daga Yar na Kwari, da kuma dukkan waɗanda s**a halarci tarbar cikin farin ciki da zumunci.

Haka kuma, muna matuƙar godiya ga dukkan waɗanda s**a yi masa addu’a a lokacin da yake jinya, tare da fatan samun sauƙi da dawowarsa gida lafiya. Allah Ya saka muku da mafificin alheri, Ya ƙara haɗa kanmu, Ya albarkaci Ƙaramar Hukumar Kurfi da al’ummarta.

Malam Babangida Abdullahi Kurfi na matuƙar jin daɗin wannan ƙauna da kulawa da al’ummar Kurfi s**a nuna masa. Wannan tarba ta sake tabbatar da cewa ƙauna, haɗin kai da zumunci su ne ginshiƙan ci gaban al’umma.

Allah Ya saka wa kowa da alheri, Ya ba mu ikon ci gaba da kasancewa tare cikin zaman lafiya da haɗin kai. Amin.

BUILDING OUR FUTURE / MEDIA TEAM
Kurfi Local Government.

12/08/2026

WELCOME BACK OUR BOSS.

10/08/2026

Address


821

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Babangida Abdullahi kurfi media team Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share