Farida Saidu

Farida Saidu WORKING AS MEDICAL PERSONNEL, DATA MANAGEMENT OFFICER ๐Ÿ™.

Proudly muslimah,

simple life is my priorities, cuz I love it ๐Ÿฅฐโ™ฅ๏ธ

Died with kalimatul shahadah is my last hope ๐Ÿ™

Safiya mai dadi ๐Ÿฅฑ Ga ni'imar ubangiji (ruwan sama)Ga waya ta ๐Ÿ’ฏ percent Ga TU K Dina a account Sannan ga nuree ๐Ÿ’• na a onl...
03/06/2026

Safiya mai dadi ๐Ÿฅฑ
Ga ni'imar ubangiji (ruwan sama)
Ga waya ta ๐Ÿ’ฏ percent
Ga TU K Dina a account
Sannan ga nuree ๐Ÿ’• na a online ๐Ÿ™

Alhamdulillah ya Rabb

Farida Saidu

ุฃูŽุตู’ุจูŽู€ุญู’ู€ู†ุง ูˆูŽุฃูŽุตู’ุจูŽู€ุญู’ ุงู„ู…ูู€ู„ูƒู ู„ู„ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนู€ุงู„ูŽู…ู€ูŠู†ุงู„ู„ู‘ู‡ูู€ู…ูŽู‘ ุฅูู†ูู‘ู€ูŠ ุฃุณู’ู€ุฃูŽู„ูู€ูƒูŽ ุฎูŽู€ูŠู’ุฑูŽ ู‡ู€ุฐุง ุงู„ู€ูŠูŽูˆู’ู…ููŽู€ุชู’ุญูŽู‡ููˆูŽู†...
03/06/2026

ุฃูŽุตู’ุจูŽู€ุญู’ู€ู†ุง ูˆูŽุฃูŽุตู’ุจูŽู€ุญู’ ุงู„ู…ูู€ู„ูƒู ู„ู„ู‡ู ุฑูŽุจูู‘ ุงู„ุนู€ุงู„ูŽู…ู€ูŠู†
ุงู„ู„ู‘ู‡ูู€ู…ูŽู‘ ุฅูู†ูู‘ู€ูŠ ุฃุณู’ู€ุฃูŽู„ูู€ูƒูŽ ุฎูŽู€ูŠู’ุฑูŽ ู‡ู€ุฐุง ุงู„ู€ูŠูŽูˆู’ู…
ููŽู€ุชู’ุญูŽู‡ู
ูˆูŽู†ูŽุตู’ู€ุฑูŽู‡ู
ูˆูŽู†ู€ูˆุฑูŽู‡ู
ูˆูŽุจูŽู€ุฑูŽูƒูŽุชูŽู€ู‡ู
ูˆูŽู‡ูู€ุฏุงู‡ู
ูˆูŽุฃูŽุนู€ูˆุฐู ุจูู€ูƒูŽ ู…ูู€ู†ู’ ุดูŽู€ุฑูู‘ ู…ุง ูู€ูŠู‡ู
ูˆูŽุดูŽู€ุฑูู‘ ู…ุง ุจูŽุนู’ู€ุฏูŽู‡.
ู…ุฑุฉ ูˆุงุญุฏุฉ (1)

As'bahna wa asbahal mulku lillahi rabill aalameen rabbi as' aluka khaira mafi hazal yaumi fat'ahu wa nasrahu wa nurahu wa barakatahu wa hudahu wa a'uxubika min sharri ma fi hazal yaumi wa sharra ma ba'daha ๐Ÿ™

Ka yawaita karanta wannan adduar domin samun nasara dakuma albarkan dake cikin wannan ranar dakuma niman kariya daga sharrin dake cikin wannan ranar. Barkanku da safiya dafatan kunyi azkar din ku na safiyar yau ๐Ÿ™
Farida Saidu

Kuyi hakuri karkuce nacika tambayoyi dayawa ๐Ÿ˜‚(Shin tsakanin saurayi da budurwa wa yakamata yafi nuna kulawa a tsakanin s...
02/06/2026

Kuyi hakuri karkuce nacika tambayoyi dayawa ๐Ÿ˜‚

(Shin tsakanin saurayi da budurwa wa yakamata yafi nuna kulawa a tsakanin su ๐Ÿ’ช)

Farida Saidu

Yanzun ace zaa baka kyautar 10k sannan a kafa ma camera ๐Ÿ“ธ kana godiya ๐Ÿ™ shin zaka ansa ๐Ÿ˜‚Farida Saidu
02/06/2026

Yanzun ace zaa baka kyautar 10k sannan a kafa ma camera ๐Ÿ“ธ kana godiya ๐Ÿ™ shin zaka ansa ๐Ÿ˜‚

Farida Saidu

Hakuri Hakuri Hakuri ๐Ÿ™ Inbaka dashi Koda aro ne ๐Ÿฅฑ ka nema kasaka ma kanka ๐Ÿค”Farida Saidu
02/06/2026

Hakuri
Hakuri
Hakuri ๐Ÿ™

Inbaka dashi Koda aro ne ๐Ÿฅฑ ka nema kasaka ma kanka ๐Ÿค”

Farida Saidu

TU K Ina kake ne ๐Ÿ˜‚ Farida Saidu
02/06/2026

TU K Ina kake ne ๐Ÿ˜‚

Farida Saidu

Zaku farka ne kokuma sai nazo da ruwan sanyi Farida Saidu
02/06/2026

Zaku farka ne kokuma sai nazo da ruwan sanyi

Farida Saidu

ูŠูŽุง ุญูŽูŠูู‘ ูŠูŽุง ู‚ูŠูู‘ูˆู…ูุจูุฑูŽุญู’ู…ูŽุชููƒูŽ ุฃุณู’ุชูŽุบููŠุซูุฃุตู’ู„ูุญู’ ู„ููŠ ุดูŽุฃู†ููŠ ูƒูู„ูŽู‘ู‡ููˆูŽู„ุงูŽ ุชูŽูƒูู„ู’ู†ููŠ ุฅู„ูŽู‰ ู†ูŽูู’ุณููŠ ุทูŽู€ุฑู’ููŽุฉูŽ ุนูŽูŠู’ู†ู.ุซู„ุงุซ...
02/06/2026

ูŠูŽุง ุญูŽูŠูู‘ ูŠูŽุง ู‚ูŠูู‘ูˆู…ู
ุจูุฑูŽุญู’ู…ูŽุชููƒูŽ ุฃุณู’ุชูŽุบููŠุซู
ุฃุตู’ู„ูุญู’ ู„ููŠ ุดูŽุฃู†ููŠ ูƒูู„ูŽู‘ู‡ู
ูˆูŽู„ุงูŽ ุชูŽูƒูู„ู’ู†ููŠ ุฅู„ูŽู‰ ู†ูŽูู’ุณููŠ ุทูŽู€ุฑู’ููŽุฉูŽ ุนูŽูŠู’ู†ู.
ุซู„ุงุซ ู…ุฑุงุช (3)

Ya hayyu ya kayyumu birahmatika astagithu aslih li shaani kullahu Wala takilni ila nafsi darfata ai'n

Ya Allah mun fawwala maka komai namu kawuce mana gaba aduk wasu al amuranmu ๐Ÿ™ barkanku da safiya dafatan kunyi azkar dinku na safiyar yau ๐Ÿ™

Farida Saidu

Yanzun idan nace maza mayaudara ne ๐Ÿ˜‚ sai anyi caa Dani . Kuduba aikin Dan uwanku ๐Ÿ˜‚Farida Saidu
01/06/2026

Yanzun idan nace maza mayaudara ne ๐Ÿ˜‚ sai anyi caa Dani . Kuduba aikin Dan uwanku ๐Ÿ˜‚

Farida Saidu

Wani fa rabonsa da zuwa fira awajen budurwarsa har ya manta ๐Ÿฅฑ Haba ๐Ÿคฃ Farida Saidu
01/06/2026

Wani fa rabonsa da zuwa fira awajen budurwarsa har ya manta ๐Ÿฅฑ Haba ๐Ÿคฃ

Farida Saidu

Address

Lafia
Lafia Beriberi
940001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Farida Saidu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share