Amta TV

Amta TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Amta TV, Digital creator, Jos Road, Lafia.
(1)

Amta Production Enterprises offers video production, podcasting, public speaking training, jingles, documentaries, comedy skits, and media consultation services.

GUDI WOMEN SEND A MESSAGE WITH BROOMSGudi women, joined by their children, trooped out in large numbers to clean the str...
13/08/2026

GUDI WOMEN SEND A MESSAGE WITH BROOMS

Gudi women, joined by their children, trooped out in large numbers to clean the streets where the former IGP’s banner unveiling took place—sending a clear message: “We are not dirty people.”

13/08/2026

HAJIYA MARYAM WADADA TA SA FARIN CIKI A ZUKATAN JAMA’A! ❤️

Yadda Hajiya Maryam Wadada ta bayar da tallafin kuɗi har ₦50,000 ya nuna irin muhimmancin taimakon al’umma da tallafa wa masu buƙata.

Ba yawan kuɗin kaɗai ake kallo ba, irin farin cikin da tallafin ya sanya a zukatan waɗanda s**a amfana shi ne babban abin lura.

Wannan wani kyakkyawan misali ne na tausayawa, karamci da kishin al’umma.

Ku kalli bidiyon ku ga yadda aka gudanar da wannan tallafi da farin cikin waɗanda s**a amfana.

500 Women Receive ₦50,000 Each As Hajiya Maryam Ahmad Ali Wadada Extends Empowerment Initiative To Nasarawa EggonHajiya ...
12/08/2026

500 Women Receive ₦50,000 Each As Hajiya Maryam Ahmad Ali Wadada Extends Empowerment Initiative To Nasarawa Eggon

Hajiya Maryam Ahmad Ali Wadada has taken her statewide empowerment initiative to Nasarawa Eggon, where 500 women received ₦50,000 each to support their livelihoods and economic empowerment.

12/08/2026

Betting: C**a bata sawa ayi artificial #𝗻𝗮𝘀𝗮𝗿𝗮𝘄𝗮𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲

Empowerment500 Women In Doma Receive ₦50,000 Each As Wadada’s Wife Continues Statewide Empowerment ProgrammeThe initiati...
12/08/2026

Empowerment

500 Women In Doma Receive ₦50,000 Each As Wadada’s Wife Continues Statewide Empowerment Programme

The initiative is aimed at supporting women across Nasarawa State and strengthening their economic wellbeing.

12/08/2026

Ku fita harkar matan banza

11/08/2026

Wadada Mai Abun Mamaki

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Kasa (NHRC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta sanya DSS ko ta umarci Sufetor-Janar n...
11/08/2026

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Kasa (NHRC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta sanya DSS ko ta umarci Sufetor-Janar na Yan Sanda wajen gaggauta kamawa tare da gurfanar da fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Sani Yahaya Jingir a gaban kuliya bisa zargin kalaman kiyayya da tayar da hankali kafin babban zaben 2027.

A cikin wata sanarwa da Sakataren Zartarwa, Chief Tony Ojukwu, SAN, ya sanyawa hannu, hukumar ta ce ta damu matuka da kalaman da aka danganta ga Sheikh Jingir a wani bidiyo da ke yawo a yanar gizo, wanda ta bayyana a matsayin abin kyama, abin tayar da hankali kuma mai iya haifar da rarrabuwar kawuna a addini.

A cewar hukumar, irin wadannan kalamai suna lalata ka'idojin daidaito, rashin nuna wariya da kuma zaman lafiya da aka tabbatar a karkashin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da kuma hakkokin dan adam na kasa da kasa.

NHRC ta bukaci Sufeto Janar na 'Yan Sanda, Darakta Janar na DSS da sauran hukumomin da abin ya shafa da su gaggauta daukar matakin yiwa Shehin Malamin Tabarma nan take,tare da gurfanar dashi a gaban kuliya idan bincike.

Me za ku ce?

Daga Saifullahi Lawal Imam.

5 new permsect appointed in Nasarawa state
11/08/2026

5 new permsect appointed in Nasarawa state

11/08/2026

Another one wadada gauna Kodu waye.
Ba kaji ba ne ba mu.
Nasarawa Mirror Amta TV Nasarawa Daily News Allfollower

Address

Jos Road
Lafia

Telephone

+2347054961114

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amta TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Amta TV:

Shortcuts

Share