Masjidu Abubakar Siddiq

Masjidu Abubakar Siddiq Gidan kaji Ruga market kusa da gidin mangoro Mararaba Gurku (Nyanya) Karu local government Nasarawa state Nigeria

02/06/2026

FAƊAKARWA

Babu Mai Tunanin Mutuwa, Sai Mai Hankali

~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah





Allah ka tsaremu da kasarmu daga sharrin Arnan Duniya yahudu da nasara da Munafukai amiin ya hayyu ya qayyuum, domin ida...
02/06/2026

Allah ka tsaremu da kasarmu daga sharrin Arnan Duniya yahudu da nasara da Munafukai amiin ya hayyu ya qayyuum, domin idan suna son su kofar da kasa sai su fitar da Wani dalili wanda gaskiya ne Amma dashi zasuyi amfani wajen farkar da makiya kasar da Addinin musulunci, hasbunallahu wani'imal wakiil

Wani rahoto da Pew Research Center ya fitar a shekarar 2025 ya nuna cewa Najeriya ce ƙasa ta biyar a duniya cikin ƙasashen da ke da mafi yawan al’ummar Musulmi.

Kididdigar ta bayyana cewa Musulmi sun kai kusan kashi 54 cikin 100 na yawan al’ummar Najeriya, adadin da ya kai kimanin mutane miliyan 124.

Shigo shafin 👉 DOVE NEWS HAUSA don samun Ingantattun Labarai a koda yaushe.

02/06/2026

Assalamu Alaikum yan'uwa muyiwa Allah da'a muyi riko da Sunnar Manzansa s.a.w, musa da Zumunci kada mu yanke zumunci Kuma muyi hakuri da juna kada muyi gaba, domin rayuwar sai da jarabawa, Allah yace zai jarabamu acikin Al'qur'ani, Allah ya bamu iKon cin jarabawa Ameen ya Hayyu ya qayyuum

02/06/2026

With As Professor Jamilu Zarewa – I'm on a streak! I've made it onto their weekly engagement list 4 weeks in a row. 🎉 Alhamdulillah

01/06/2026

Address

Gidan Kaji Ruga Market Kusa Da Gidin Mangoro Mararaba Gurku (Nyanya) Karu Local Government
Lafia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidu Abubakar Siddiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share