Salisu Editor,

  • Home
  • Salisu Editor,

Salisu Editor, Ni dan Jarida ne kuma shugaban kamfanin Jaridar Amintacciya, Amintacciya jarida ce mai Register
(6)

I am Prince Auwal Hdgg, a
Social media King, Experienced,Researcher, motivational speaker and more.

Na tago babban aiki, Allah ka buda mana hanyoyin samu, mu kammala Alfarmar Annabi
01/06/2026

Na tago babban aiki, Allah ka buda mana hanyoyin samu, mu kammala Alfarmar Annabi

A Arewa dai Masoyan Obi Sunfi yawa a Kano, shima Kanon yan Kwankwasiyya ne kadai suke sonsa saboda an bawa jagoran su Sa...
31/05/2026

A Arewa dai

Masoyan Obi Sunfi yawa a Kano, shima Kanon yan Kwankwasiyya ne kadai suke sonsa saboda an bawa jagoran su Safaya Taya

Amma sauran Jihohin kusan duk Atiku zaai, da iznin Allah, Tinibu ya kawo da yawa ya kawo Borno da Katsina amma sauran duk Atiku ne zaici.

Kano kuma, Zaa raba kuriarta gida 4, Atiku zaija daya, Tinibu zaija daya, Obi zaija daya, Jonathan zai ja daya.

Kai ko a Kudu fa Obi Anambara kadai zai iya kawowa da iznin Allah, dama a 2023 dalilin da yasa s**a zabe shi saboda tsoron kada Gwamnatin Tinibu ta cutar dasu ne to yanzu tunda sunfi samun abinda suke so a wajan Tinibun ma Kabilancin ya kare.

Shifa Obi dama ba soyayya ce tasa ya sami kuriu a 2023 ba Kabilanci ne, yanzu kuma ya kau

31/05/2026

Da wahala kaga dan wata jihar da ba Kano ba a Arewa yana tallan Peter Obi, duk yan Kano ne suke cika mana comment sai Obi😂

31/05/2026
30/05/2026

Ya tafi fa

Gaskiya Dayace
30/05/2026

Gaskiya Dayace

30/05/2026

Abba yana tare da Sarki Sunusi
Comrade yana tare da Sarki Sunusi, wannan shine magana ta gaskiya

Ai yanzu kuna tsaka mai wuya ne wallahi, ko dai ku zabi Abba ko ku hakura da yin zaben gaba daya, Abba ma yafi muku dama...
30/05/2026

Ai yanzu kuna tsaka mai wuya ne wallahi, ko dai ku zabi Abba ko ku hakura da yin zaben gaba daya, Abba ma yafi muku dama-dama

In kun isa kuce ya baku Umarni ku zabi Comrade kuga aiki da cikawa, wallahi Comrade baisan wasa ba, tashin farko inada yakinin zai Watso muku kayanku

Address


100001

Telephone

+2347012613017

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Editor, posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share