Comr Mujaheed Ibrahim Kalmar

Comr Mujaheed Ibrahim Kalmar Kuji tsoron Allah ko da da rabin dabino ne

ALLAH YA JI ƘAN BABA BUHARI DA ALH AMINU DANTATA.ALLAH YA YAFE MUSU KURE-KURE,YA BAWA IYALAN SU HAƘURIN JUREWA.
13/07/2025

ALLAH YA JI ƘAN BABA BUHARI DA ALH AMINU DANTATA.
ALLAH YA YAFE MUSU KURE-KURE,
YA BAWA IYALAN SU HAƘURIN JUREWA.

Dan Allah kozansami canjinwannan
07/04/2025

Dan Allah kozansami canjinwannan

07/04/2025

Salati goma ga Annabi,
Sallallahu alaihi wa sallam.

29/03/2025

O Allah, grant us in these final moments of Ramadan a dua that is not rejected, a heart that never strays, and deeds that never cease.

11/03/2025

Tsintsiya dai ciyawa ce... Ciyawa kuma, abincin doki ne...🙅

ALLAH AKUBAR: Shekara ɗaya da rayuwar Jaruma Saratu Giɗaɗo (Daso). Bana bata wannan Duniyar bare ta tallafawa marayu da ...
01/03/2025

ALLAH AKUBAR: Shekara ɗaya da rayuwar Jaruma Saratu Giɗaɗo (Daso). Bana bata wannan Duniyar bare ta tallafawa marayu da Almajirai kamar yadda ta saba a duk watan Ramadan.😥

Allah ya jaddada Rahama a ruhinta 👏

~Dan jarida

GOMBE THE BEST BEAUTIFUL CITY😍IN NIGERIA👇👇
13/02/2025

GOMBE THE BEST BEAUTIFUL CITY😍
IN NIGERIA👇👇

Kuce musu ko ₦1M s**a kai Data sai mun saka wllh. Am using Airtel
13/02/2025

Kuce musu ko ₦1M s**a kai Data sai mun saka wllh. Am using Airtel

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Kwararren Mai Gyaran Na'ura Mai Kwakwalwa Ya Rasu A Allah Ya Yi Kwararren Matashin Ma...
13/02/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Kwararren Mai Gyaran Na'ura Mai Kwakwalwa Ya Rasu A

Allah Ya Yi Kwararren Matashin Mai Gyaran Na'ura Mai Kwakwalwa (Computer) Lawal Abubakar, Wanda Aka Fi Sani Da (Lawandi) Rasuwa, Yau Alhamis A Katsina.

An Yi Jana'izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidansu Dake Ɗandagoro Da Yammacin Yau.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

12/02/2025

Nifa Wallahi 60 Million

Tafimin Aljanah
Kufa 😘😕

TARIHIN ANNABAWA KASHI NA BIYAR TAMBAYA 41. Wane Annabi ne mutanan sa suke tauye mudu da kwanan awo? 1. Annabi shuaibu 2...
09/02/2025

TARIHIN ANNABAWA
KASHI NA BIYAR
TAMBAYA
41. Wane Annabi ne mutanan sa suke tauye mudu da kwanan awo?

1. Annabi shuaibu

2. Annabi yaakub

3. Annabi Salihu

4. Annabi hudu

42. A cikin Annabawa waye yace yana so Allah ta'ala ya nuna masa yadda yake kashewa yake rayawa, sai aka umarce shi ya yanka tsuntsaye guda hudu?

1. Annabi Ilyas

2. Annabi shuaibu

3. Annabi Ibrahim

4. Annabi Isma'il

43. A cikin Annabawa waye aka saukar masa da zabura.?

1. Annabi Sulaiman

2. Annabi yahya

3. Annabi Ibrahim

4. Annabi Dauda

44. A cikin Annabawa waye ya kashe Jaluta?

1. Annabi Musa

2. Annabi Sulaiman

3. Annabi Dauda

4. Annabi ishaq

45. A cikin Annabawa waye aka saukar masa da Injila?

Annabi isa

Annabi Musa

Annabi Ibrahim

Annabi Muhammadu.

46. Waɗannai Annabawa su biyu a ka turo su a lokaci ɗaya?

1. Annabi Musa da ishaq

2. Annabi isa da yahya

3. Annabi Dauda da Sulaiman

4. Annabi Musa da Haruna

47. Wane Annabi ya fara rubuta bismillahi a cikin wasikar sa?

1. Annabi Sulaiman

2..Annabi Muhammadu

3..Annabi isa

4. Annabi Dauda

48. Wane Annabi aka horewa iska?

1. Annabi isa

2. Annabi Musa

3. Annabi Sulaiman

4. Annabi Dauda

49. Wane Annabi yace

لاإله إلا الله انت سبحانك اني كنت من الظالمين

1. Annabi isa.

2..Annabi Musa

3..Annabi yahya

4. Annabi Yunus

50. Wane Annabi ake da suna Almasihu?

1. Annabi Zakariyya

2. Annabi yahya

3. Annabi isa

4. Annabi Musa .

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Mujaheed Ibrahim Kalmar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comr Mujaheed Ibrahim Kalmar:

Share