Islam Is The Best Way

Islam Is The Best Way Islamic propagation

22/08/2025
22/08/2025
22/08/2025

Islam is the best way

08/08/2025

Live Jumu'at khudba by Sheikh Muhammad Salis Jibreel, at Jibwis Central Mosque Idi-Araba Mushin Lagos Nigeria.

> 🌟 Alhamdulillah! 🌟Shafinmu "Islam is the best way" ya samu views miliyan 1.3 a Facebook! Wannan nasara daga Allah ce, ...
06/08/2025

> 🌟 Alhamdulillah! 🌟
Shafinmu "Islam is the best way" ya samu views miliyan 1.3 a Facebook! Wannan nasara daga Allah ce, kuma muna mika godiyarmu ga ku — masu kallo, masu sharing Comments like, da masu addu'a duka.

Muna yi muku fatan alheri, kuma muna rokon Allah ya saka muku da alheri fiye da yadda kuka tallafa.

Wannan nasara tana kara mana kwarin gwiwar ci gaba da yada saƙon Islam cikin hikima da kyakkyawar niyya.

Ku ci gaba da bibiyar mu. Abubuwan alheri da fa’ida na tafe in sha Allah.

Baza mu gushe ba muna addu'ar ga Manyan ladanammu na babban masallacin Ahlussunnah dake unguwar Idi-Araba Mushin Lagos d...
03/08/2025

Baza mu gushe ba muna addu'ar ga Manyan ladanammu na babban masallacin Ahlussunnah dake unguwar Idi-Araba Mushin Lagos da Allah (SWT) Ya gafarta musu, Ya jikansu da rahamar Sa, Ya yafe musu kurakuransu, Ya sanya su cikin bayinSa na gari. Allah Ya ba su kabari mai dāɗi da haske, Ya sanya Aljanna Firdausi ce makomarsu.

Hakika duk mai rai ɗan tafiya ne. Muna roƙon Allah Ya sa mu dace da kyakkyawan ƙarshe kamar yadda muke roƙon rahama da salama a gare su.

Allah Ya ba mu da sauran ‘yan uwa haƙuri da juriya, Ya sa mu kasance cikin masu karɓar ƙaddara da tawakkali. Ya albarkaci zuriyar da s**a bari, Ya sa ajalinmu ya zo da yardarSa.

01/08/2025

Hudubar Sallar Jumu'ah kaitsaye Tareda, Mal Aminu Yakubu, Mai Taken "ZUCIYA MA'ABOCIYAR RAHAMA " a Babban Masallacin Ahlussunnah dake, Idi_Araba Mushin Lagos........

Ayi Sauraro Lafiya

Address

Ishaga Road
Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islam Is The Best Way posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islam Is The Best Way:

Share

Category