Torankhe crypto links

Torankhe crypto links Market news,memes and altcoins trading signals📈, charts📊,hopium,analysis and latest crypto updates,insights and trading ideas 💡📊

BREAKING: 🇺🇸 CRYPTO MARKET STRUCTURE BILL PASSED THE BANKING COMMITTEE AND NOW ADVANCES TO THE FULL US SENATE. GIGA BULL...
14/05/2026

BREAKING: 🇺🇸 CRYPTO MARKET STRUCTURE BILL PASSED THE BANKING COMMITTEE AND NOW ADVANCES TO THE FULL US SENATE.

GIGA BULLISH FOR BITCOIN AND CRYPTO🚀

The Pi Mainnet successfully transitioned to Protocol 22 following a mandatory deadline on April 27, 2026. This update is...
01/05/2026

The Pi Mainnet successfully transitioned to Protocol 22 following a mandatory deadline on April 27, 2026. This update is a prerequisite for the upcoming Protocol 23 upgrade, which is expected to introduce full smart contract functionality and enhanced scalability to the network.

USA tayi seizing din kuɗaɗen Crypto masu kauri, wanda suke da alaƙa da Iran, har $344M (USDT).Ko kasan kuwa in kana da k...
01/05/2026

USA tayi seizing din kuɗaɗen Crypto masu kauri, wanda suke da alaƙa da Iran, har $344M (USDT).

Ko kasan kuwa in kana da kudi a usdt (Tether) a Binance (Centralized Exchange), se ka samu matsala da Gwamnati, gudun kar gwamnati ta kwace asset dinka, se kayi wuff kayi Transfer dinsu zuwa metamask (Decentralized wallet) ko wani Hardware wallet.

duk da haka baka tsira ba fa 😀, tabbas za,a iya ƙwamushe ma ƴan Usdt dinka duk da suna kan Metamask kuma kai kaɗai kake da keys din.

matsalar ba daga wallet bane, Matsalar daga asset din da kake holding kuɗaɗen ne😀 which is USDT (Tether).

USDT ( Stable coin ne, amma centralized coin ne na kamfanin Tether), gwamnati tana tuntubar Tether, zasu bata umurnin Freezing din Coins dinka ta hanyar gefa Wallet dinka cikin Blacklist.

Ga USDT din nan a Wallet dinka, amma basu da amfani, baza ka iya Swapping ba, babu send, Sannan babu withdraw, sun zama dead Coins,

duk sanda kayi kokarin Swap ko send Smart contract dinsu zeyi ta rejecting din signature request dinka.
sbd shi kanshi Blockchain din Tether din ba fully decentralized bane irin na BTC.

amma in kudinka a BTC, ETH etc yake, duk wannan baze faru ba.

Mutane da yawa basu fahimci wannan karatun ba,shiyisa zakaji mutum yana maganar ai idan ya ajiye STABLECOIN kaza a Decentralized Wallet shikenan ruwa ta sha.

amma a zahiri fa matsalar tana daga Tether Company, kamar dai FG da CBN haka Amurka suke da Tether Company 😅

Yawancin tsarin fasahar zamani (AI) har yanzu suna bukatar ingantaccen shigarwar dan adam.Horarwa ta atomatik na iya fad...
30/04/2026

Yawancin tsarin fasahar zamani (AI) har yanzu suna bukatar ingantaccen shigarwar dan adam.
Horarwa ta atomatik na iya fadada ayyuka cikin sauri.
Amma tana shan wahala wajen fahimtar:
Sarkakiya (Ambiguity)
Kananan ma'anoni na boye (Nuance)
Hukunci na zahiri (Real-world judgment)
Abin da ya sa kenan tsarin da dan adam ke sa ido a kai (human-in-the-loop) har yanzu yake da muhimmanci.
Ba wai a matsayin madadin gaggawa ba. Amma a matsayin wani babban sashi na asali.
Kalubalen ba wai ko ana bukatar shigarwar dan adam ba ne.
Kalubalen shi ne yadda za a samu wannan shigarwar:
A babban sikelin da ya dace (At scale)
Tare da inganci (With quality)
Daga mutane na gaske (From real people)
Wannan shi ne babban cikas, kuma Pi Network tuni ya samar da mafita: gagarumin rukunin ma'aikata na mutane da aka tantance asalin su (KYC-verified), wadanda ke bazu a fadin duniya kuma suna riga suna gudanar da ayyuka a cikin tsarin Pi.

What's going on pi manipulation ko whales dumped 😢
30/04/2026

What's going on pi manipulation ko whales dumped 😢

*YANZU NE*🔥🔥🔥Yanzu ne pi *CORETEAM* da kansu s**a fara bayyana menene pi network. Yanzu ne gama garin mutane zasu fara g...
30/04/2026

*YANZU NE*🔥🔥🔥

Yanzu ne pi *CORETEAM* da kansu s**a fara bayyana menene pi network.
Yanzu ne gama garin mutane zasu fara gane anfanin pi network.
Yanzu ne mutane zasuyi cicirindon kan mining din Pi Network.

Saboda haka yanzu ne yadace duk wanda yake da dama ya sayi *Pi* ya ajiye, wanda kuma aka mawa second migration ya rik'e kayansa.

Yanzune muka fara tafiyar *PI NETWORK*💪

Allah bamu sa'a🙏

✍️* Online Service*

*HAR YANZU*👂👂👂Har yanzu Pi Fire site bata fara aiki ba, Har yanzu PiDex bata fara aiki ba,Har yanzu Pi launch pad bata f...
30/04/2026

*HAR YANZU*👂👂👂

Har yanzu Pi Fire site bata fara aiki ba,
Har yanzu PiDex bata fara aiki ba,
Har yanzu Pi launch pad bata fara aiki ba,
Har yanzu protocol 22.0 bata fara aiki ba.
Har yanzu ba'a fara d'ora *SMART CONTACTS* ba.

Har yanzu Institutions and investors basu fara sayan pi ba.
Har yanzu fa binance da coinbase basuyi listing pi ba...

30/04/2026

Ya Allah kabani $1M dollar acikin 2026 din nan tare duk wanda yaga wan nan posting din 👏

Pi network market cap reclaimed 2billion . All eyes is on pi network
29/04/2026

Pi network market cap reclaimed 2billion . All eyes is on pi network

Official crypto market capitalization as of today is 2.5 trillion dollars.
29/04/2026

Official crypto market capitalization as of today is 2.5 trillion dollars.

Address

Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Torankhe crypto links posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share