13/07/2026
Ministan Harkokin Wajen Iran ya fitar da wata sanarwa mai ɗaukar hankali a yau, inda ya ce:
"Abin takaici, mun kai wani mataki da ba wai sansanonin sojin Amurka kawai suke cikin ƙasashen maƙwabta ba, har ma wasu ƙasashe gaba ɗaya sun zama tamkar sansanin sojin Amurka."
The Guardian