DA DA IDO Africa

  • Home
  • DA DA IDO Africa

DA DA IDO Africa Da da ido Africa, labarai a yadda suke. Da da ido Africa. Gaskiya itac

Wata sahihiyar kafar watsawa da samar da ingattattun da gamsassun labarai, binciko boyayyun abubuwa don tsage gaskiya da faiyacesu.

01/08/2025

A wannan makon ne Makarantar sakandaren sojojin ruwa wato ( Nigerian Navy Secondary School Ojo) ta gudanar da bukin yaye ɗalibanta karo na 43, inda ta yaye ɗalibai kimanin 218.
ta leƙo muku dukkanin irin wainar da aka toya.
Hakan ya gudana ne karkashin kulawar shugaban makarantar, Commandant Navy Captain Yakubu Haruna.

Mai gabatarwa Ahmed Isa Jimeta Kakaki.

Rahoton Idris Muhammad Jos.

29/07/2025

Liyafar cin abinci da aka gabatar wa sabuwar zaɓaɓɓiyar shugabar karamar hukumar Ojo Hon. Princess Alhaja Muhibat Titilola Rufai.
A harabar karamar hukumar Ojo Lagos.

Mai gabatarwa Ahmed Isa Jimeta.

Rahoton Idris Muhammad Jos.

18/07/2025

Waƙar Sarkin Hausawan Lagos

16/07/2025

HON.YUSUF UMAR KAIGAMAN PATASKUM TARE DA MAI MARTA SARKIN PASTASKUM YAYIN GAISUWAR TA’AZIYA GA IYALAN MARIGAYI TSOWON SHUGABAN KASAR NAJERIYA ,MUHAMMADU BUHARI A BIRNIN DAURA TA JIHAR KATSINA A NAJERIYA.

16/07/2025

Saƙon taya murna ga ɗan takarar Shugaban karamar hukumar Oriade Lcda .
Hon. Rasak Akorede Olojede.
Daga Alhaji Aminu Sulaiman Muhammad Chairman Arewa community Oriade Lcda Lagos.

Anyi wa Muhammadu Buhari Salatul Ga'ib a  unguwar yan doya a birnin Jos.
14/07/2025

Anyi wa Muhammadu Buhari Salatul Ga'ib a unguwar yan doya a birnin Jos.

01/07/2025

Saƙon jaje daga tashar AIT Lagos.
Da kuma ɗaukacin shirin muna miƙa jejen mu zuwa ga Haji Sufi Bauchi Allah ya baka lafiya yasa kuma kaffara ne.

26/06/2025

FADAKARWA.

Al'ummar Arewa mazauna garin Badagry a jihar Legas na tunatar da jama'a cewar zaɓen ƙanan hukumomi ya ƙarato a ranar 12/7/2025.

20/06/2025

Alhaji Abdulmoomini Gambari jagora ne a jam'iyyar a jahar Legas.
Shirin ya sami damar tattaunawa da shi dangane da jam'iyyar kuma wasu kalubalen dake damun al'ummar Hausawan jahar Legas.
Ayi kallo lafiya.

Address


Opening Hours

06:30 - 18:30

Telephone

2347030175013

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DA DA IDO Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Opening Hours
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share