MSK Hausa Hub

MSK Hausa Hub Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MSK Hausa Hub, Digital creator, Lagos.

Shin abinda akayi kuwa anyi dai-dai?⤵️
12/10/2025

Shin abinda akayi kuwa anyi dai-dai?⤵️

ALLAHU AKBAR:🚨 Ta Karɓi Addinin Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Ta Canza Suna Zuwa Karima Daga OjimaMatashiyar ta karɓi...
02/10/2025

ALLAHU AKBAR:🚨 Ta Karɓi Addinin Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Ta Canza Suna Zuwa Karima Daga Ojima

Matashiyar ta karɓi addinin Musulunci ne a babban masallacin juma'a na Abocho a ƙaramar hukumar Dekina jihar Kogi.

Allah ya tabbatar da ita a musulunci da Sunnar Manzon Allah SAW.

Source:CNN Hausa✍️

AYI HATTARA DA MATAN FACEBOOK !⤵️⤵️⤵️Wata na tara kacal da fara( Facebook) sai  wata kyakkyawar  yarinya ta aikon min da...
02/10/2025

AYI HATTARA DA MATAN FACEBOOK !⤵️⤵️⤵️

Wata na tara kacal da fara( Facebook) sai wata kyakkyawar yarinya ta aikon min da (Friends Request)
nan da nan na amsa muka fara Soyayya duk da bamu taba ganin juna ba amma mun shaku sosai, har ta kai ina aike mata da kudi da katin waya a matsayin Ladan 'Kawance wato (Special Gifts)

Muna cikin haka wata rana sai ta hada mana garin da zamu hadu da ita wato Adamawa, da shiga gidana sai na shaidawa Matata cewa:

"Mai gidan mu ya tura ni wani aiki a Adamawa saboda haka zan tafi aiki Adamawa na tsawon kwana biyu🚗🚗🚗"

Haka mu ka rabu naci gaba da 'yan shirye-shiryena har ranar da Fainusa ta sanya mana ta haduwa ta zo !!!"

Tun kafin karin kumallo na hada kayana da nufin tafiya zuwa Adamawa mu hadu da budurwata ta Fesbuk🧕🏻🧕🏻

Bayan mun kammala (Breakfast) ne 🥪🍝🍲🥃☕🍵🧃🍸🍺🍺sai na lissafa kudin cefane da na kashewa na tsawon kwana uku har da doriya na mikawa Matata💷💶💴💴

Ta sanya hannu ta karba tana godiya👏🏻👏🏻👏🏻

Karbe kudin ke da wuya na shiga daki na sanya sababbin kayan dana dinka sabo da tafiyar ta kuma dakko min turarurruka kala daban-daban ta feshe ni da su, jikina ya k**a kamshi mai dadi🤸‍♀️

Nan take na dakko jakata da 'yan kyaututtukan dana tanadarwa budurwata📦🛍️💼💍

Sai da ta rakoni kofar gida, sai mu ka yi sallama na tafi, har na bude kofar motata zan shiga sai ta kirani alamar tana da magana👰🏻

Haka dai na juyo da kyar na dawo wajenta sai ta rungume ni sannan ta yi min 👄👄👄 a karshe ta kamo wuyana ta juyo da kunnena kusa da bakinta k**ar za ta yi min rada ta ce:-

"Haba! My Honey kar ka wahalar da kanka ni ce Fainusanka ta Adamawa fa"

😂😂😂😂

Nan take naji jiri yana neman daukata😇

Idan kaine ya zakayi??⤵️⤵️⤵️

Wannan film din sunansa Gamu nan dai, kuma kamfanin Ali nuhu ne yayi shi wato Fkd film production, waye zai gaya mana sh...
01/10/2025

Wannan film din sunansa Gamu nan dai, kuma kamfanin Ali nuhu ne yayi shi wato Fkd film production, waye zai gaya mana shekarar film din nan nawa⤵️🔥

Wannan tsohuwar Jarumar magana'antar Kannywood ce, duk Wanda ya Fadi sunanta dai dai ya ajiye account numbersa ⤵️🔥
01/10/2025

Wannan tsohuwar Jarumar magana'antar Kannywood ce, duk Wanda ya Fadi sunanta dai dai ya ajiye account numbersa ⤵️🔥

28/09/2025

An Kusa Daurin Aurensu🥰Sai Wani Me Kuɗi Yaga Yarinyar Yanaso Sai Aka Maidawa Wancan Kayansa Wai Anyi Bincike Baya Sallar Juma'a😂⤵️

Million dari ko hannu Mai lalle??⤵️
27/09/2025

Million dari ko hannu Mai lalle??⤵️

27/09/2025

Congratulations 🎉 masu Access bank, First bank, Gt Bank, Zenith bank
⤵️

26/09/2025

Hanyoyin da zakabi Facebook su fara biyanka
⬇️

Muhimmanchin Tara Follower's Kafin Xuwan Monitazation.!$$🤑$$Na Fada Ina Qara Jaddada WA Kar WANI Ya Ingixaka Ya Hanaka Y...
26/09/2025

Muhimmanchin Tara Follower's Kafin Xuwan Monitazation.!$$🤑$$

Na Fada Ina Qara Jaddada WA Kar WANI Ya Ingixaka Ya Hanaka Yin Abinda Xa'a Bibiyeka (Following).

Wlhy Monitazation Da Follower's Shine Mora Iya Morar $$🤑.🥰🎉🤸🤸

Xaka Iya Samun Monitazation Da Follower's Kadan Amma Ba Tara $$ Take Amma Monitazation Da Follower's Duniyar Samun $$.

Kayi Example Da Wannan Pic Din Aekin Rana Daya $463,. Kimanin 700K Kudin Nigeria 🇳🇬🥳🤑Kaema Kasan Wannna Akwae Follower's,

Qara Jaddada WA Kafin Kasamu
Monitazetion Nemi Follower's🥳🤗 ALLAH Ka Masto Da Nesa Kusa Bi Ma'ana ALLAH Yacida Kowa Monitazation Nan Kusa Darajar Shugaba.

Msk Hausa Hub✍️

Matashin Attajirin nan Dr. Saleem Iliyasu Goje Ya Tallafa Wa Matasa 160 Da Mashina, Keke-Napep Da Kayan Aiki Don Dogaro ...
26/09/2025

Matashin Attajirin nan Dr. Saleem Iliyasu Goje Ya Tallafa Wa Matasa 160 Da Mashina, Keke-Napep Da Kayan Aiki Don Dogaro Da Kai.

Fitaccen attajirin matashi mai taimakon jama’a daga Jihar Taraba, Dr. Saleem Iliyasu Goje, ya raba wa matasa 160 mashina, babura uku-uku (Keke-Napep) da kuma sauran muhimman kayan aiki domin su samu damar dogaro da kawunansu tare da inganta rayuwarsu.

Meye ra'ayinku??

Wata Sabuwa:🚨Sunan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari na daga cikin wadanda s**a aikawa matar shugaban kasa...
26/09/2025

Wata Sabuwa:🚨Sunan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari na daga cikin wadanda s**a aikawa matar shugaban kasa, Remi Tinubu da tallafi na murnar zagayowar ranar Haihuwarta, wanda a yanzu kudin sun haura Naira Biliyan 20

Ganin Sunan Buhari cikin jerin wadanda s**a turawa matar shugaban kasar Tallafi ya bayar da mamaki musamman ganin cewa baya Duniyar, hakan yasa mutane ke tambayar yaya haka ta faru?

Karanta Karin bayani a comment da sunayen sauran mutanen da s**a aikawa matar shugaban kasar da tallafin

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSK Hausa Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share