11/08/2026
Wata magana da ta sake daukar hankali daga Sheikh Yahaya Ibrahim Masuss**a Peace Ambassador inda ya bayyana cewa Barr. Saleh Idris Bello na Kano ya taɓa cewa bai san shi ba. Sai dai daga baya Sheikh Yahaya Ibrahim Masuss**a ya taɓa tura ma barr. Saleh Idris Bello kudi har Naira ₦45,000 a 09/11/2017 domin su haɗu su tattauna.
Sheikh Yahaya Ibrahim Masuss**a ya maimaita wannan maganar ne a 2020.
To me ya faru a tsakanin wannan magana a wancan lokacin?
Ku saurari cikakkiyar magana cikin bidiyon da Taskar Qur'ani Zallah Lere Media ta hada muku