Sokoto social media

Sokoto social media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sokoto social media, Media/News Company, Mabera.

15/02/2025
Zan Riƙa Ciyar Da Mutane 500 Kullum Har Tsawon Kwana 30 Na Watan Ramadana, Cewar Shahararren Ɗan Dáudun Nan Idris, Wanda...
12/03/2024

Zan Riƙa Ciyar Da Mutane 500 Kullum Har Tsawon Kwana 30 Na Watan Ramadana, Cewar Shahararren Ɗan Dáudun Nan Idris, Wanda Aka Fi Sani Da Bobrisky

Wanne Fata zaku yi masa? Nidai nace Allah kashiryashi inbaida niyar shiryuwa Allah kadebe Masa albarka.

12/03/2024
11/03/2024

Inayiwa ilahirin jamaar dake kafa tamu ta Facebook barka da shanruwa Allah yakarbi ibadummu.

Sheikh Dr Abubakar Baban gwale from kano state mu sakkwatawa muna marhabin dazuwanka Allah yakarawa Rayuwa albarka malam...
10/03/2024

Sheikh Dr Abubakar Baban gwale from kano state mu sakkwatawa muna marhabin dazuwanka Allah yakarawa Rayuwa albarka malam.

Masha Allah
10/03/2024

Masha Allah

08/03/2024

KA GUJI ZAMA DA MUTANE IRIN WADANNAN.

1 Me nuna sonka Azahiri Amma abadini bahaka bane

2 Wanda kake zaune atare da shi kullum fatanshi yasamu cigaba, Kai Kuma kakoma baya.

3 mutun Mai zagon kasa idan yaga kana samun alkhairi aguri sai yabi hanya yada like .

4 zama da munafiki

5 zama da Annamimi

6 zama da barawo.

LABARI: Wani dan Agaji a Katsina, Salihu Abdul-Hadi ya tsinci Milyan 100 a cikin jaka ya mayarwa mai shi, sannan kuma ya...
03/03/2024

LABARI: Wani dan Agaji a Katsina, Salihu Abdul-Hadi ya tsinci Milyan 100 a cikin jaka ya mayarwa mai shi, sannan kuma yaƙi karbar tukuici,

A dalilin haka Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullah Bala Lau ya karrama shi da lambar yabo da kuma kujerar Makkah

28/02/2024

Shine Amfanim using da sim biyu in Babu Nan Akwai Nan .

muyawaita yin zumunci ga yan uwa , domin kaucewa azabar Allah, Allah yakara samana soyayya ga yan uwammu.JUMUAT MUBARAK
23/02/2024

muyawaita yin zumunci ga yan uwa , domin kaucewa azabar Allah, Allah yakara samana soyayya ga yan uwammu.

JUMUAT MUBARAK

19/02/2024

Akwai Dai Dai Kun mutane wadanda suke rike Dani a Rayuwa wasu saboda siyasa, wasu saboda kungiyanci na Addini, ni bani rike da kowa Arayuwa zaa waye safiya na mutu ko Kuma Kai ka mutu Allah kasa muyi karshe na kwarai .

Motivate yourself, don't listen to those people who only see your mistakes.    JUMUAT MUBARAK TO ALL MY FREINDS.
16/02/2024

Motivate yourself, don't listen to those people who only see your mistakes.
JUMUAT MUBARAK TO ALL MY FREINDS.

Address

Mabera

Telephone

+2349045219668

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto social media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sokoto social media:

Share