04/04/2026
💚💛💜 MAGANAR AURE KAFIN KAYI KUDI..........
Wato Maganar gaskiya duk Wanda ze fada maka kar Ka yadda kayi aure har se ka Kai wani matsayin da kafi karfin barazanar matsalar kudi to wannan be fahimci sunnar rayuwa ba🙅♂️
Domin Kaso 75% na matasa rayuwar su batayin successfully a shekaru 25 zuwa 30 kuma wadannan shekarun sune mafi kyau da mutum yakamata yayi aure
Yaushe mutum ya kammala jami’a ya fara aiki ko ya doshi kasuwa har ya taka wannan matsayin🤷♂️
Kaso 75% na wadanda kake ganin wadatacciyar dama a hannunsu ba a kananun shekaru irin 25-30 years s**a sameta ba
Mutane suna da bambanci ta bangaren sana’o’I al’adu muhallin zama da s**a taso da kuma burikan rayuwarsu
Kaga Kenan baze yuwu mutum yayi lissafin tsarin rayuwarsa da tsarin tunaninsa da na kafitanin mutane ba domin akwai wadanda sungaji kudi, ko Kuma a yau iyayensu Maza ko mata suna da kudi Kuma suna taimakon su.
Jiya mukaji cikin yaran BUA days ya samu Devident na 13 Billion a 2025. Last week MTN sunba Sanusi lamido 500m kasonshi na 2025.
Kai Kuma zakayi lissafin kanka da yaransu?
Kawai abinda ya kamata shine ka gina rayuwar ka da tsari da kyakykyawar manufa da amfanin da dama
Ba abinda yake cikin aure se albarka da nutsuwa idan kayi shi da kyakykyawar niyya.
Idan kakai 40year sannan kayi Aure. Kaidacin moriyar yayanka saidai kadan. Domin sanda zasuyi 20 kaifa kana 60. Ka kalli Yan 60 years a unguwarku lokacin fa kamarsu kake.
A yanzu banyi 40 ba amma Dandana shine manaja na a shago da Kuma komai duk abunda nakeyi na kasuwa da aikin gona ya iya yasan yadda akeyi. Ko yau na rasu zasu cigaba da kasuwa su ciyar da iyayensu da kannensu zasuyi noma kamar inanan watakilama yawuce .
WALLAHI dakayi Zina sau daya a rayuwarka gara kayi AURE kaitashan wahala saboda talauci harma wahalar ta kasheka.
Ko Kuma ka samu wata Mai abun hannu ta aureka ka rinkayi mata yarinta tana ciyar daku dukda Kaine mijinta yafiye maka Alkhairi.
Itafa Zina daga sanda mutum yayita ya budema kanshi kokofin bala'in dun