24/10/2025
Ashe Hassan make up bai rasu ba .
A jiya ne aka samu wani mamallakin damagaram post ya wallafa cewa Hassan make up ya rasu sai mutane s**a dauka cewa da gaske ne s**a yada
To gashi yanzu ya fito ya karyata