27/11/2024
Manzon Allah ﷺ, Yace:
Wuta Ta Kai kokenta zuwa ga Allah, tace ya ubangiji sashi na yana cinye sashi, sai Allah yayi mata Izni da tayi huci sau biyu a shekara, sai Annabi yace wannan shine dalilin da yasa lokacin sanyi kuke jin tsananin sanyi, lokacin zafi kuma kuke jin tsananin zafi.
(Bukhari Da Muslim)
Darus Salamis Sunniyyah Gwoza Nigeria✍️