Sheikh Muhammad Saminu A. Yakasai

Sheikh Muhammad Saminu A. Yakasai An IsLamic SchoLar
A JournaList Presenter At Arewa Radio 93.1 FM
C.E.O MiftahuL Khair TraveL & Tours

Nau'i Kan HaLittar ALLah KaLa Huɗu 4👇🏾👇🏾👇🏾
26/06/2025

Nau'i Kan HaLittar ALLah KaLa Huɗu 4

👇🏾👇🏾👇🏾

Check out SHEIKH SAMINU YAKASAI KANO’s video.

16/06/2025

Bayanin Aikin Hajji Ga Wanda Yayi Niyyar Yin Tamattu'i

Tare da👇

Sheikh Muhammad Saminu Abdulkadir Yakasai

Ayi Kallo da Sauraro Lafiya.

14/06/2025

ALLah Ya Taimaki IraniYawa, PaLasɗinawa, Da Duk Masu Jihadi Akan GaskiYa Amin!

نَصْرٌ مِّن اللَّهِ وَفَتْحٌ قَرِيبٌ

05/06/2025

AsaLin LaYYa!

Kashi Na Ƙarshe.

05/06/2025

AsaLin LaYYa!

Kashi Na BiYu 2

05/06/2025

AsaLin LaYYa!

Kashi Na ƊaYa 1

AssaLamu ALaikum WarahmatuLLahCikin Ikon ALLah MaLam Ya Sauka LafiYa, Suna Garin MadinaturrasuL.MaLam Yana Fatan ALkhair...
27/05/2025

AssaLamu ALaikum WarahmatuLLah

Cikin Ikon ALLah MaLam Ya Sauka LafiYa, Suna Garin MadinaturrasuL.

MaLam Yana Fatan ALkhairi Ga Dukkan DaLiban Makaranta.

ALLah Ya Amsa, Yasa AYi Ibada KarbabbiYa Amin!

14/05/2025

AssaLamu ALaikum !

MaL. Yace A Sanarda Ƴan Makaranta Cewa Saka Makon Fara Tashin Alhazai Daga Nan Jihar Kano Zuwa Kasa Mai Tsarki Hukumar Alhazai Ta Kasa (NAHCON) Ta Sanar da Mallam Cewa Ya Zama Cikin Shiri Ko Wane Lokaci daga Yanzu Zai Iya Jin Kira Domin Tafiya Kasa Mai Tsarki.

Wannan Dalilin Yasa Mallam Yace Asanar da 'Yan Makaranta Cewa An Rufe Karatu Gaba Daya Sai Bayan Sallah In Sha Allah

Za'aji Sanarwar Ranar Komawa Makaranta Ta Hanyoyi Kamar Haka

1. Gidan Radio Na Arewa 93.1 Pm
2. WhatsApp Group Na Makaranta
3. Facebook Na Makaranta
4. Telegram Channel Na Makaranta
5. Tiktok Na Makaranta

ALLah Ya Kaisu Lafiya ! Yasa Ayi Ibada Karbabbiya, Allah Ya Dawo Mana Dasu Gida Lafiya

Dan ALLah Wanda Yaji Ya Sanarda Wanda Baiji Ba.

✍️ Usman Mukhtar (Abu Abdallah)

WassaLam!

01/05/2025

Auren Nana Faɗima Da SaYYadina ALiYu Bin Abi ƊaLib R.A

AssaLamu ALaikum MaL. Yace A Sanarda Ƴan Makaranta Yau Laraba Babu Karatun Tafsirin ALƙur'ani Mai Girma Yace A Bawa Jama...
30/04/2025

AssaLamu ALaikum

MaL. Yace A Sanarda Ƴan Makaranta Yau Laraba Babu Karatun Tafsirin ALƙur'ani Mai Girma Yace A Bawa Jama'a HaƘuri.

Gobe ALhamis Akwai Karatun Littafin Muwaɗɗa MaLik Kamar Yadda Aka Saba In Sha ALLah !

Dan ALLah Wanda Yaji Ya Sanarda Wanda Baiji Ba.

WassaLam!

Address

Yakasai
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Muhammad Saminu A. Yakasai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share