SMK Radio 96.5 FM

SMK Radio 96.5 FM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SMK Radio 96.5 FM, Media/News Company, Maiduguri.

23/03/2024

"Manzon Allah S.AW. ya ce idan ka ciyar da mai azumi daga abincinka, za a ba ka kwatankwacin ladan shi mai azumin ba tare da an rage na shi ba.

23/03/2024

A shekarar data gabata 2023, a Rana irin ta Yau, 23 ga watan March, aka fara azumin watan Ramadan. Ikon Allah, gashi yau zamu kai na 13 a wannan shekarar 2024.

NEMAN MIJI: Wata Hajiya tana neman Saurayi mai 28-35yrs za ta aure shi.Bazawara ce tana da 'Ya'ya 6, ta aurar da Maza 2 ...
23/03/2024

NEMAN MIJI: Wata Hajiya tana neman Saurayi mai 28-35yrs za ta aure shi.

Bazawara ce tana da 'Ya'ya 6, ta aurar da Maza 2 da Mace 1, zai zauna Kano da Yaranta, tana aiki Abuja, weekend za ta ke zuwa.

Me bukata ya tuntubi Mutawakkil Gambo Doko.

21/03/2024

Nijar zata bude iyakokin ta da Nigeria a gobe ranar Juma'a In-sha Allahu

21/03/2024

Mai magana da yawun Rundunar Ƴan Sandan Nijeriya Shiyya ta Ɗaya da ke Kano Bashir Muhammad ya ce saurayin Amal Umar ya tura mata miliyoyin kuɗi bayan ya damfari wani mutum

Mutane biyu Mace da namiji Sun Karbi Musulunci A yau wajen Tafsirin Babban Malami Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahul...
20/03/2024

Mutane biyu Mace da namiji Sun Karbi Musulunci A yau wajen Tafsirin Babban Malami Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah
Ku taya mu yada Alheri shima sadaka ce, ⤵️

Allah ya tabbatar da su da mu a Musulunci

20/03/2024

Barkan KU da Safiya

10 ga watan Ramadana Wanne Buri Kake son Cimmawa a Cikin Wannan watan ?

Fuskokin Wasu Daga Cikin Sojojin Nijeriya Guda 17 Da Matasan Yankin Okouma S**a Yi Wa Ķìśàñ Ģilla A Jihar Delta
19/03/2024

Fuskokin Wasu Daga Cikin Sojojin Nijeriya Guda 17 Da Matasan Yankin Okouma S**a Yi Wa Ķìśàñ Ģilla A Jihar Delta

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SMK Radio 96.5 FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share