31/07/2025
Ina so na yi dan bayani cikin girmamawa game da tsarin withdraw da kuma salary a wannan tafiyar tamu ta Grow Network, domin mu ci gaba da tafiya da fahimta da jituwa.
Tsarin da aka tsara tun farko shine ana biyan salary wa users da sukeda mutane akasansu Kuma suke active. da kuma withdraw duk ranar 10th na kowane wata. Wannan bayani an riga an sanar da shi tun farkon bude channel din, kamar yadda CEO din ya tabbatar min a yau lokacin da na tambaye shi da kaina.
Ni kaina, gaskiya ban samu damar ganin wannan sanarwar tun farko ba saboda kusan bayan sati daya ne da nayi joining channel nasu, hakan yasa ban sanar da ku ba da wuri.
Yanzu aka fara tafiyar adage, kuma wadanda s**a jajirce s**a kai adadin da ake bukata na withdraw zasu iya samun withdraw dinsu kamar yadda tsarin ya tanada 10th of every month..
G coin nawa katara?