Zabarmari News

Zabarmari News B

18/08/2022
17/08/2022

Ɗan Nijar🇳🇪 ya lashe gasar karatun Kur'ani ta ƙasashen Afrika da ta gudana a ƙasar Tanzaniya.

Hafiz Ubaidullahi Abubakar,Ɗan ƙasar Nijar, yayi Nasarar Lashe Gasar karatun Kur'ani Mai girma da ta gudana a ƙasar Tanzaniya, Daga ranar 11 zuwa 15 ga watan Agusta 2022.
Gidauniyar Mohmed VI ce ta shirya wannan Gasar a masallacin Mohammed VI dake Darsalam a Ƙasar Tanzaniya.

Mahaddatan,Da Makaranta Kur'ani Na ƙasashen Afirka Talatin da huɗu(34) Ne s**a gudanar da wannan Gasar, Hafiz Ubaidullahi shine yazo Na Ɗaya.
Irin Ƙoƙarin Hafiz Ubaidullahi Abubakar Na daga cikin Ababen da ke Ƙara fito da sunan ƙasar Nijar da ma bayyana irin Martabar Ƙasar.

Nauyin Ɗorewar ci-gaban irin wannan ƙoƙarin dake Ƙara Daukaka ƙasar, ya rataya a wuyan Gwamnatin Kasar Da ƴan Ƙasa,da ma al'ummar Musulmi.

16/08/2022
16/08/2022

MATUKAR KANA RAYE BA A GAMA HALITTAR KA BA HAR SAI KA KOMA GA ALLAH.

✍️ Daga Prince Deeni Usman

wannan itace Fatima yarinya matashiya wacce ta haɗu da tsautsayi satin da ya wuce bayan kammala jarabawar su ta Neco a jihar Sokoto, bayan kammala jarabawa s**a fito suna murna ɗaya daga cikin abokin karatun su ya fara wasa da Mota nan take dai motar ta kwace masa sai akan kafar fatima wanda hakan yayi sanadin gutsure kafar kamar yanda kuke gani 😭

Muna rokon ya bata ikon cinye wannan jarabawar ya kuma bata lafiya.

15/08/2022

YANZU-YANZU.

Mun samu labarin Tsawa Ta Fadowa Wata Yarinya A Makarantar Islamiyya A JiharJigawa.

Yanzu-yanzu wata tsawa mai karfi ta fadowa wata yarinya mai suna Maryam Rabiu Garba Kaugama a garin Kaugama dake jihar Jigawa.

Majiyarmu ta At-tasfiyah24 ta tabbatar da cewa, 'ya ce ga tsohon dan majalistar taraiyya mai wakiltar Malammadiri da Kaugama.

Lamarin ya faru ne a makarantar bayan da take yin karatun Alkur'ani mai Girma

Muna Rokon Allah Ubangiji ya gafarta mata.

Safeeyyah Suleiman Umar

14/08/2022

Labari da Ɗumi Ɗumi: Alhamdulillahi mutumin da ya rubuta littafin cin zarafin MANZON ALLAH (SAW) Salman Rushdie ya mutu yanzu yanzu a wani asibiti da ke birnin NewYork na ƙasar Amurka.

Address

Maiduguri

Telephone

+2348103854065

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zabarmari News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zabarmari News:

Share