Zancen Hikima

Zancen Hikima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zancen Hikima, Digital creator, Abuja sharoton, Maiduguri.

Wanda ya fahimci darajar lokaci, ya rigaya ya fahimci darajar rayuwa.🎤
25/07/2025

Wanda ya fahimci darajar lokaci, ya rigaya ya fahimci darajar rayuwa.🎤

24/07/2025

Babu wanda ya san ƙarshen sa, amma kowa na da ikon kyautata ragowar lokacinsa.🎤

Allah yana iya juyar da lamarin ka,daga hawaye zuwa murmushi,daga ƙunci zuwa rahama,kai dai ka roƙe shi zai amsa maka.🎤
23/07/2025

Allah yana iya juyar da lamarin ka,
daga hawaye zuwa murmushi,
daga ƙunci zuwa rahama,
kai dai ka roƙe shi zai amsa maka.🎤

Da yawa muna samun horewar Allah ne ta hanyar wani da yake cin Arzuƙin mu,kyautatawa na ƙasan ka sai Allah ya yalwata ma...
22/07/2025

Da yawa muna samun horewar Allah ne ta hanyar wani da yake cin Arzuƙin mu,kyautatawa na ƙasan ka sai Allah ya yalwata maka.🎤

20/07/2025

😇

Address

Abuja Sharoton
Maiduguri
83896774

Telephone

+2347083896774

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zancen Hikima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zancen Hikima:

Share