12/08/2026
Abokan mijinki suna miki ciniki ko kuwa🌜
Yau daya daga cikin abokan Abban Khalil 😘 ya siya hula 🤸Qarshe Kuma Khalil ne ya Mika masa🥰 Alhamdulillah haihuwa Mai Rana 🥹
Thank you for choosing / Banar Business Hub
Masu Neman haihuwa Allah ka basu Mai albarka 🤲