UMAR Muhammad WADA

UMAR Muhammad WADA media/company [email protected]

27/08/2025
Dole mutum ya tsaya da kafarsa domin samun kudi a Facebook waje ne na samun kudi
25/08/2025

Dole mutum ya tsaya da kafarsa domin samun kudi a Facebook waje ne na samun kudi

24/03/2023
15/02/2023

Life lesson by shekih aleeyu Rashid

20/06/2022
JIBWIS Annual Quranic Recitation Competition BORNO State ChapterQungiyar Jama'atul Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah M...
02/06/2022

JIBWIS Annual Quranic Recitation Competition BORNO State Chapter

Qungiyar Jama'atul Izalatil Bidi'ah Wa'ikamatis Sunnah Mai Nashinal Hedikwatar a Jos Reshen Jihar Borno

Karkashin Jagorancin Shugaban Malamai Na Jahar Borno Sheikh Modu Mustapha Albarnawy.

Tana Gayyatar Muslimai zuwa Wajen Budewa da Rufewan Musabaka Gasan Karatun Al-Qur'ani Mai Girma a Matakin Na Jihar Borno.

Wanda Zai Kasance Kamar Haka:

Ranar: Za'a Bude In Shaa Allah Gobe Juma'a 3rd Zul-Qada, 1443Ah/3rd June, 2022M.

Wuri : Imam Bukhari Masjeed, Dake Moduganari bye pass Maiduguri, (Wanda Akafisani da Masallacin Sheikh Modu Mustapha)

Lokaci: Karfe 4pm

Kuma Za'a Rufe Ranar Lahadi 5th Zul-Qada 1443Ah/5th June, 2022M

Allah Yebada Ikon Zuwa

JIBWIS Internet Media Committee Borno State
2nd Zul-Qada,1443Ah/2nd June, 2022M

07/04/2022

Wani yayi wuff da ita📍

06/04/2022

Abinda yasamemu ya Isa yazama darasi by Shiekh Modu Mustapha

Address

Maiduguri

Telephone

+2347084707046

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMAR Muhammad WADA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMAR Muhammad WADA:

Share