DADIN KOWA TV

DADIN KOWA TV BARKA DAZUWA DAƊIN KOWA TV FACEBOOK PAGE! IDAN MUNYI KUSKURE ALLAH KA YAFE MANA
(3)

Masha Allah Rarara Kenan Tare Da Uwargida
09/07/2025

Masha Allah Rarara Kenan Tare Da Uwargida

MashaAllah Rarara Kenan Tare Da Uwargida
09/07/2025

MashaAllah Rarara Kenan Tare Da Uwargida

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya rantsar da tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin ...
09/07/2025

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya rantsar da tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, a matsayin shugaban rikon ƙwarya na hukumar kula da filayen jiragen sama ta ƙasa (FAAN).

Rantsarwar ta gudana ne a Abuja, inda aka kuma gabatar da sabbin mambobin hukumar ciki har da Ms Olubunmi Kuku (Manaja Darakta), Ms Dorothy Duruaka, Ahmed Ibrahim Suleiman, Engr. Nasiru Muazu, Omozojie Okoboh, Engr. TP Vembe da Bridget Gold.

Keyamo ya bayyana cewa sabon kwamitin zai taimaka wajen haɓaka harkar sufuri da haɗin kan yankuna a fadin Najeriya.

Ganduje ya samu wannan mukami ne bayan ya ajiye shugabancin jam’iyyar APC na ƙasa makonni biyu da s**a gabata.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DADIN KOWA TV 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Shugaban Amurka Donald Trump zai karbi bakuncin  wasu shugabannin Afirka biyar a fadar White House ranar Laraba, inda ak...
09/07/2025

Shugaban Amurka Donald Trump zai karbi bakuncin wasu shugabannin Afirka biyar a fadar White House ranar Laraba, inda ake sa ran zai tattauna batun kasuwanci Amatsayin manyan batutuwan da za a iya cimmawa.

Shugabannin kasashen Senegal da Liberiya da Guinea-Bissau da Mauritania da Gabon - kasashe biyar da ke gabar tekun Atlantika na Afirka - za su yi taro bisa ga umarnin Trump.

Jami'ai daga kasashen sun shaida wa kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP cewa suna sa ran tattaunawar za ta ta'allaka ne kan harkokin kasuwanci, zuba jari da tsaro, da dai sauran batutuwa yayin da suke ganawa a dakin cin abinci na babban gidan gwamnatin

Sai dai bayan bullar wannan labarin ne wasu ke ta cece kuce kan cewa ko meyasa shugaba Bola Tinubu na Nageriya baya cikin wannan gayyata ta shugaban amurka

Wacece a Cikin Su Tafi Iya Acting A Matsayin Uwa A Kannywood🎬🎬
09/07/2025

Wacece a Cikin Su Tafi Iya Acting A Matsayin Uwa A Kannywood🎬🎬

Nayi Nadamar Shiga Harkar Film, Gashi Lalura Ta Sameni Kowa Ya Gujeni, Inji Jarumi Baba Karami
09/07/2025

Nayi Nadamar Shiga Harkar Film, Gashi Lalura Ta Sameni Kowa Ya Gujeni, Inji Jarumi Baba Karami

🔥 Veteran kannywood actress 🔥
09/07/2025

🔥 Veteran kannywood actress 🔥

Za A Gurfanar Da Tsoffin 'Yan Sandan Gaban Kotun Kan Zargin Karyan Shekaru Daga Zubaida Ali Taraba.Kotu ta umarci Sufeto...
09/07/2025

Za A Gurfanar Da Tsoffin 'Yan Sandan Gaban Kotun Kan Zargin Karyan Shekaru

Daga Zubaida Ali Taraba.

Kotu ta umarci Sufeto Janar na 'yan sanda da ya gabatar da tsoffin manyan jami'an 'yan sanda kan zarge-zargen yin karya kan shekaru.

Mai shari'a Yusuf Halilu na Babban Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT), da ke zaune a Maitama, Abuja, a ranar Talata ya umarci Sufeto Janar na 'Yan Sanda (IGP) da ya yi duk abin da ya dace da ikon sa domin kawo tsoffin manyan jami'an 'yan sanda guda biyar gaban kotu don gurfanar da su a kan tuhume-tuhumen da aka kawo kansu masu nasaba da yin jabun takardu da kuma yin karya kan shekaru a gaban kotu.

IGP ya gabatar da tuhume-tuhume 14 kan AIG Idowu Owohunwa (mai ritaya); CP Benneth Igweh (mai ritaya); CP Ukachi Peter Opara (mai ritaya); DCP Obo Ukam Obo (mai ritaya) da ACP Simon A. Lough SAN (mai ritaya) a gaban kotu a cikin tuhumar da aka yiwa alama.

Aisha Humaira Tare Da Mijinta kahutu Rarara Wajen Friendly Match.
04/07/2025

Aisha Humaira Tare Da Mijinta kahutu Rarara Wajen Friendly Match.

Wani matashi ya janyo hankalin jama’a a yau bayan da ya hau dogon ƙarfe na talla da ke kusa da Gadar Lado a birnin Kano,...
23/06/2025

Wani matashi ya janyo hankalin jama’a a yau bayan da ya hau dogon ƙarfe na talla da ke kusa da Gadar Lado a birnin Kano, inda ya ce ba zai sauko ba har sai ya gana da wani shahararren ɗan TikTok.

Shaidun gani da ido sun ce matashin ya bayyana cewa yana da saƙo na musamman da yake son isarwa ga ɗan TikTok ɗin, kuma sai an tabbatar masa da ganawa da shi kafin ya sauko daga saman ƙarfen.

kana Son Kasancewa Cikin Sahun Farko Dake Samun Ingantattun Labarai Shigo Jaridar 👉 DADIN KOWA TV 👈 Yanzu Kayi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Wakilinmu Mubarak Auwal Unguwa Uku, ya rawaito mana Al’ummar Unguwa Uku dai na cigaba da jimamin Rasuwar Malam Zakiru da...
23/06/2025

Wakilinmu Mubarak Auwal Unguwa Uku, ya rawaito mana Al’ummar Unguwa Uku dai na cigaba da jimamin Rasuwar Malam Zakiru dake kiran Sallah a Masallacin Jibiriliyya dake Unguwar.

Muna fatan Allah ya jikansa da sauran Al’ummar Musulmi. Cewa

🥰🥰🥰🥰🥰
23/06/2025

🥰🥰🥰🥰🥰

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DADIN KOWA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category