Mr KB update

Mr KB update Wannan page ne wanda ya kunshi wa'azi zallah babu wani videos banda wa'azi.

30/03/2026

Original content yana da matuƙar muhimmanci a Facebook saboda dalilai da dama:
Na farko, yana ƙara maka yarda (trust). Idan kana posting naka content na gaskiya, mutane za su fi amincewa da kai kuma su dinga bibiyarka akai-akai.
Na biyu, Facebook yana son original content. Idan ka riƙa saka content ɗinka na kanka, algorithm zai fi nuna shi ga mutane da yawa, wanda hakan zai ƙara maka reach da engagement.
Na uku, yana taimaka maka wajen samun monetization cikin sauƙi. Facebook baya son kwafin content (reused content), don haka idan naka ne, zaka fi samun damar shiga hanyoyin samun kuɗi.
Na huɗu, yana gina brand ɗinka. Original content yana nuna kai waye da abin da ka ke iya yi, hakan yana sa mutane su san ka kuma su bambanta ka da sauran creators.
A ƙarshe, yana kawo ci gaba mai ɗorewa. Duk wanda ya dogara da kwafi, yana iya faduwa da zarar an samu matsala, amma mai original content yana da ƙarfi da ci gaba na gaskiya 💪🔥

30/03/2026
30/03/2026

Barka da wara haka! Ina cin shinkafa da wake 😋🍛 Ku zo mu ci tare 🤝❤️

25/03/2026

Zaman banza da gulma da tsiya

09/03/2026

09/03/2026

Da zaman banza Gara aikin banza

09/03/2026

Neman abunyi

09/03/2026

Gulma batayi ba

07/03/2026

Kasuwanci ba sai d milliyoyin kudi ba

07/03/2026

Komai zaiyi tsada

07/03/2026

Fida kudi Kaseya kaya

Address

Muhammad Goni Street Maiduguri
Maiduguri
60001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr KB update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share