Da’awatus Sunnah Humanitarian Aid and Relief Foundation.

Da’awatus Sunnah Humanitarian Aid and Relief Foundation. Serving Humanity, Seeking Allah’s Pleasure. Compassion in action guided by faith.
مؤسسة دعوة السنة للإغاثة والمساعدات الإنسانية.
6326090939
Monie Point.
(1)

Da'awatus Sunnah.

04/10/2025

Account details 0006807663 Darul Ahkam Jaiz

04/10/2025

Tun farko da kunce mana Tijjani raƙumi ya gani ya bashi salatil fatih da bamuyi inkari ba.

01/10/2025

0006807663 DARUL AHKAM JAIZ BANK

27/09/2025

INA MASU NEMAN AIKIN ALHERI GA DAMA TAZO HAR GIDA
8085252278 DARUL AHKAM MONIEPOINT

13/09/2025

ALHAMDULILLAHI MARA LAFIYANMU TA SAMU LAFIYA

17/08/2025

Labarin Wata Kishiya Mai Abin Tausayi.

Sheikh Adam Ɗayyib Maiduguri.

13/08/2025

Ma Sha Allah
An sauke littatafai takwas (8) a daurar kwana goma da aka ta gudana a masallacin Ibn Masu'ud dake Maiduguri.

01/08/2025

GAGARUMAR KARATUN DAURAH KARKASHIN CIBIYAR IQRA FOUNDATION, A LOKACIN HUTUN MAKARANTU,

WANDA DAI GUDANA A BABBAN MASALLACIN DARUL HADITH MAIDUGURI BORNO STATE NIGERIA

Domin Neman Karin Bayani
No. 07063565699/08028014181

DAURA! DAURA! DAURA!Muna farin cikin gayyatan DALIBAN ILIMI *Maza Da Mata* zuwa DAURAH ta KWANAKi Goma (10), ta littafai...
27/07/2025

DAURA! DAURA! DAURA!

Muna farin cikin gayyatan DALIBAN ILIMI *Maza Da Mata* zuwa DAURAH ta KWANAKi Goma (10), ta littafai kamar haka:
- حقبة من التاريخ
- المختصر المفيد في البلاغة العربية للمبتدئين
- الواسطة بين الحق والخلق
- ثلاث رسائل في مصطلح الحديث
- ملحة الإعراب
- من أطيب المنح في في علم المصطلح
- رسالة ابن القيم إلى أحد إخوانه
- دروس في أصول الفقه
- مكارم الأخلاق الطبراني.
- التبصرة في علوم القرآن

Masu Gabatarwa:

Dr. Muhammad Tijjani Mustapha
Dr. Ahmad Alhaji Saleh
(Dr.) Muhammad Al-Ameen
(Dr.) Abubakar Labaran
Ustadz Ibrahim Yahya
Ustadz Umar Sulaiman (Abu Sumayya)
Ustadz Yaƙub Musa (Ibnu Taimiyya)
Ustadz Modu Musa Sheriff
Ustadz Muhammad Ibrahim Adam (Musaddad)
Ustadz Muhammad Sani Tahir (Nurul Hudaa)

Wacce za'a yi kamar haka:
________________________________________
*RANA:*Lahadi 03/08/2025 zuwa 13/8/2023
_________________________________________
*WURI:* Masallacin IBnu Mas'ud dake Bulunkutu Tashan Rana, Bayan Kasuwar Waya
__________________________________________
*LOKACI:* 8:00am-1:30pm

*KUDIN RAJISTA: N2,000*
Don yin registration a ziyarci Golden Plaza, Opposite Elkanemi College, shago mai number 11A.
Don neman karin bayani a tuntubi numbobi kaman haka: 08100330402, 07061561979.

Kowa zai zo da littafin sa, sannan za'a samu littafi a wurin karatu ga wanda bashida hanyar samu

20/07/2025

Address

Lagos Street Maiduguri
Maiduguri

Telephone

+2347067984698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da’awatus Sunnah Humanitarian Aid and Relief Foundation. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da’awatus Sunnah Humanitarian Aid and Relief Foundation.:

Share