
18/09/2025
Nima dai inada ra'ayin cewa wannan yarinyar da tayi bajinta a gasar turanci ta duniya za'a saka rayuwarta a hatsari idan ba'ayi a hankali ba. Sannan darajarta zai zube.
Menene ya hada Rarara da gasar turanci? Ko a waka tayi fice? Da sai a kaita wajen Wole Soyinka amma ba Rarara ba.
Yawon da akeyi da ita bashi da wata fa'ida kuma kan iya jawowa ache tasidi ake zuwa.