Ammar Da'awa Hub

Ammar Da'awa Hub This best is all about sharing facts on anything that can promote peace and unity among the community

 : Borno Third flight:Air Peace departed Jeddah with 316 Borno pilgrims onboard, en route to Maiduguri for  .
17/06/2026

: Borno Third flight:
Air Peace departed Jeddah with 316 Borno pilgrims onboard, en route to Maiduguri for .

An fara canja rigan Ka'aba a daren nan kaman yanda aka saba canja wa kowani Shekara🥰 Ma'aikata samada 150 ne zasu yi aik...
15/06/2026

An fara canja rigan Ka'aba a daren nan kaman yanda aka saba canja wa kowani Shekara🥰 Ma'aikata samada 150 ne zasu yi aikin canjawa a wannan shekara.

ALHAMDULILLAH! Rundunar Sojojin Nigeria ta yi nasarar ceto matar marigayi Janar mai ritaya Rabe Abubakar da aka sace a J...
15/06/2026

ALHAMDULILLAH! Rundunar Sojojin Nigeria ta yi nasarar ceto matar marigayi Janar mai ritaya Rabe Abubakar da aka sace a Jihar Katsina. Haka kuma, sojojin sun ƙara zafafa farmaki kan ‘yan b!!nd!ga domin tabbatar da zaman lafiya da tsaron al’umma. Masha Allah.

Alhamdulillah for witnessing the new Hijri year 1448 AH. May Allah make it a year of peace, barakah, and closeness to Hi...
15/06/2026

Alhamdulillah for witnessing the new Hijri year 1448 AH. May Allah make it a year of peace, barakah, and closeness to Him for you and your family. May He forgive our shortcomings of 1447 AH and grant us better beginnings. Aameen.
Kullu 'am wa antum bi khayr 🌙

Salam,Today 15/6/2026, Airpeace flight APO7909 departed Jeddah to Maiduguri @ 02:40hrs with 313 Borno Pilgrims.Total Air...
15/06/2026

Salam,
Today 15/6/2026, Airpeace flight APO7909 departed Jeddah to Maiduguri @ 02:40hrs with 313 Borno Pilgrims.
Total Airlift= 20,265
Total Flights= 51

Source: NAHCON’s Command and Control Centre - Makkah.

Al-Mu'assis😂😅Shin dagaske wannan shine ga fara bada carry over a Makaranta?
14/06/2026

Al-Mu'assis😂😅
Shin dagaske wannan shine ga fara bada carry over a Makaranta?

Minister of State for Defence, Bello Muhammad Matawalle, says only God can ultimately bring an end to Nigeria’s insecuri...
14/06/2026

Minister of State for Defence, Bello Muhammad Matawalle, says only God can ultimately bring an end to Nigeria’s insecurity challenges.

14/06/2026

BABBAR MAGANA: "Muna shirin sanya wasu manyan ƴan Social Media cikin ayyukan sojojinmu a yankin Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da kuma Arewa ta Tsakiya, domin su gane wa idanuwansu irin ƙalubale da wahalhalun da sojojinmu ke fuskanta a fagen daga, Cewar Ministan Tsaro Janar Christopher Musa."

A matsayinka na ÆŠan Media idan aka kira ka za ka amsa kira ?

Major janar Rabe Abubakar mai ritaya ya mutu a hannun 'yan bindiga. Kwamishinan tsaron jihar Dr Nasuru Ma'azu Damnusa ne...
13/06/2026

Major janar Rabe Abubakar mai ritaya ya mutu a hannun 'yan bindiga. Kwamishinan tsaron jihar Dr Nasuru Ma'azu Damnusa ne ya tabbaar da mutuwar amma ba su kai ga dauko gawar ba.

Address

Maiduguri
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ammar Da'awa Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share