
22/07/2025
Labari Mai Zafi: Sanata Natasha Ta Shiga Majalisar Tarayya Da Kafa Bayan Hana Ta Shiga Da Farko
π¨ Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta sami damar shiga Majalisar Tarayya bayan an fara hana ta shiga. π«π
βοΈ Tana karkashin dakatarwar wata shida amma ta nace kan komawa aiki bayan da kotu ta ba da umarnin a dawo da ita.
π An tare ayarin motocin ta, ciki har da motar mai fafutuka Aisha Yesufu, a kofar shiga.
πΆββοΈ Daga baya Natasha ta fito daga motarta kuma ta shiga ginin NASS da kafa tare da magoya bayanta.