KANURI OF BORNO

KANURI OF BORNO Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from KANURI OF BORNO, Shehu Umar garbai Road, Maiduguri.
(1)

The Kanuri people (Kanouri, Kanowri, also Yerwa and several subgroup names) are an African ethnic group living largely in the lands of the former Bornu Empire: Bornu state in northeastern Nigeria, southeast Niger, western Chad and northern Cameroon

19/09/2025

Barra Zumai Jamiso Allah Moda nduyeso sumo
Barka da Jumma'a Allah ya karba aduan mu

Awonde chaman ka'ande
17/09/2025

Awonde chaman ka'ande

I got over 40,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
17/09/2025

I got over 40,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Kasu -market - kasuwa.
16/09/2025

Kasu -market - kasuwa.

Ai Zauro ram Ada kanuriyen ?Me kuke so a cikin al'ada na Kanuri ?what do you love about the Kanuri culture?
15/09/2025

Ai Zauro ram Ada kanuriyen ?
Me kuke so a cikin al'ada na Kanuri ?
what do you love about the Kanuri culture?

T3lam Kanuriye; T3lam Burzum ma. Fura'a marant3 University Yerwa ye Faculty Engineering ne yim T3lam Bara'a toktu ye. Al...
14/09/2025

T3lam Kanuriye; T3lam Burzum ma.
Fura'a marant3 University Yerwa ye Faculty Engineering ne yim T3lam Bara'a toktu ye. Allah s3ndiya Bara'a zu, k3ran zaru baara'a suku Amin.

Daliban University of Maiduguri Faculty of Engineering Ranar Raya al’ada ta Kanuri mai ɗimbin daraja da kima.
13/09/2025

Daliban University of Maiduguri Faculty of Engineering Ranar Raya al’ada ta Kanuri mai ɗimbin daraja da kima.

Indai kyau ne; kuzo Maiduguri.
12/09/2025

Indai kyau ne; kuzo Maiduguri.

Maiduguri gidan kamshi
12/09/2025

Maiduguri gidan kamshi

Wani bafillatani ne yazo cin kasuwa a garin monguno shine yasaida shanunsa yace Yaude zai wataya da kuɗinsa🙅Yaja wani ka...
10/09/2025

Wani bafillatani ne yazo cin kasuwa a garin monguno shine yasaida shanunsa yace Yaude zai wataya da kuɗinsa🙅
Yaja wani kanuri yace "MARTƎNE NDAN FATO KINJINA BE " 😆🙈🙉🤫😆🤣

💗💗Follow💗💗
👉 KANURI OF BORNO

Kada wanda yafassara musu ☝️🤫

10/09/2025

'A Rana kamar yau 10/09/2024 Maiduguri ta fuskanci ambaliya da hawaye a idanuwanmu, amma yau muna murmushi 🌊➡️🌸. Gidaje sun lalace, tituna sun cika da ruwa, gada sun rushe amma zukatanmu sun tsaya haɗe fiye da da. Maƙwabta sun zama iyali, baƙi sun zama masu taimako, amma a haka duk kalu bale da jarabawa da muka fuskanta harynxu wasu suna kara neman jefa mu cikin wani halin. Al-Qur'ani da musulunci babu abunda bata kawo ba, duk yanayin da muka fuskanci kan mu toh mu koma ga Allah dan mafita yana gareshi. Allah ke bada arziki! Matasan Maiduguri ku tashi ku koyi sana'a, ku koyi kasuwanci dan shine mafita kada wasu su yaudareku cewa gwamnati ce zata baku aiki ko sana'a. Alhamdulillah 🤲🏽✨… Maiduguri tana murmurewa da sauri sosai, kamar ba ta taɓa faruwa ba. Wannan shi ne ƙarfin haɗin kai, rahamar Allah, da juriya ta mutanenmu. 💚

'Uso jama'so, Falmata la Bintu.
10/09/2025

'Uso jama'so, Falmata la Bintu.

Address

Shehu Umar Garbai Road
Maiduguri
600212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANURI OF BORNO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share